Zauren Sheikh Ahmad Yusif Tijjani Gurumtum Hafizahullah

Zauren Sheikh Ahmad Yusif Tijjani Gurumtum Hafizahullah Assalamu'alaikum. Wannan Zaure ne da zamu rinka turo karatun Malam Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum Da Karatuttukan Maluman Sunnah

~Zauren Sheikh Ahmad Yusif Gurumtum Hafizahullah~YOUTUBE CHANNELhttps://youtube.com/?si=yw-mpq83S3M_e92QWHATAPP GROUPhtt...
28/05/2025

~Zauren Sheikh Ahmad Yusif Gurumtum Hafizahullah~

YOUTUBE CHANNEL
https://youtube.com/?si=yw-mpq83S3M_e92Q

WHATAPP GROUP
https://chat.whatsapp.com/ICrOK8b3ZJtKuOde0k4YU0

WHATAPP CHANNEL
https://whatsapp.com/channel/0029VamY6s75Ui2fUjz1iz3V

Assalamu'alaikum. Wannan Zaure ne da zamu rinka turo karatun Malam Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum kaษ—ai, insha Allah. Za ku Iya bibiyar mu a sauran shafukan sada zumunta kamar haka. FACEBOOK https://www.facebook.com/profile.php?id=100077104534333 TELEGRAM https://t.me/Guruntumfans Note: Za ku iya shi...

28/05/2025

Allah ya sa mu wanye lfy ๐Ÿฅฐ

Sheikh Ahmad Yusif Gurumtum Hafizahullah

Umar Haruna Iliyasu Sautussunnah โœ๏ธ Graphic Da'awah

25/05/2025

Allah ya sa mu wanye lfy ๐Ÿฅฐ

~Sheikh Ahmad Tijjani Gurumtum Hafizahullah~

Umar Haruna Iliyasu Sautussunnah โœ๏ธ Graphic Da'awah

โ ๐ƒ๐š๐ ๐š ๐‹๐จ๐ค๐š๐œ๐ข๐ง ๐ƒ๐š ๐Š๐š๐ ๐š ๐๐จ ๐Š๐š๐ข ๐Œ๐š'๐š๐›๐จ๐œ๐ข๐ง ๐๐ข๐ง ๐’๐š๐ง ๐™๐ฎ๐œ๐ข๐ฒ๐š ๐๐ž , ๐“๐จ ๐Š๐š๐ญ๐š๐›๐›๐š๐ญ๐š๐ซ ๐Œ๐š ๐Š๐š๐ง๐ค๐š ๐Š๐š๐ข ๐๐š๐ญ๐š๐œ๐œ๐ž ๐๐žโž   ๐’๐ก๐ข๐ž๐ค๐ก ๐€๐ก๐ฆ๐š๐ ๐“๐ข๐ฃ๐ฃ๐š๐ง...
24/05/2025

โ ๐ƒ๐š๐ ๐š ๐‹๐จ๐ค๐š๐œ๐ข๐ง ๐ƒ๐š ๐Š๐š๐ ๐š ๐๐จ ๐Š๐š๐ข ๐Œ๐š'๐š๐›๐จ๐œ๐ข๐ง ๐๐ข๐ง ๐’๐š๐ง ๐™๐ฎ๐œ๐ข๐ฒ๐š ๐๐ž , ๐“๐จ ๐Š๐š๐ญ๐š๐›๐›๐š๐ญ๐š๐ซ ๐Œ๐š ๐Š๐š๐ง๐ค๐š ๐Š๐š๐ข ๐๐š๐ญ๐š๐œ๐œ๐ž ๐๐žโž

๐’๐ก๐ข๐ž๐ค๐ก ๐€๐ก๐ฆ๐š๐ ๐“๐ข๐ฃ๐ฃ๐š๐ง๐ข ๐˜๐ฎ๐ฌ๐ฎ๐Ÿ ๐†๐ฎ๐ซ๐ฎ๐ง๐ญ๐ฎ๐ฆ ๐‡๐š๐Ÿ๐ข๐ณ๐š๐ก๐ฎ๐ฅ๐ฅ๐š๐ก

Ba mai bayarwa sai Allah!Ba mai hanawa sai Allah!Wannan ita ce Aฦ™idar mu, ba ma boye ta!Wannan ita ce Aฦ™idar mu, kuma da...
24/05/2025

Ba mai bayarwa sai Allah!

Ba mai hanawa sai Allah!

Wannan ita ce Aฦ™idar mu, ba ma boye ta!

Wannan ita ce Aฦ™idar mu, kuma da ita muke so mu mutu mu hadu da Allah akanta!

Idan wata musiba ta same mu, ko wata fitina ta same mu Allah kadai za mu kira, kuma gareshi za mu koma!

Umar Haruna Iliyasu Sautussunnahโœ๏ธ Graphic Da'awah

Allah ubangiji Muna rogan ka kabamu damuna mai amfani Umar Haruna Iliyasu Sautussunnah โœ๏ธ Graphic Da'awah
23/05/2025

Allah ubangiji Muna rogan ka kabamu damuna mai amfani

Umar Haruna Iliyasu Sautussunnah โœ๏ธ Graphic Da'awah

KAR KA YADDA KASA HANNU A CIKIN DUK WANI MUMMUNAN AIKI.Kar ka yadda kazam sababi na fanddarewar wata yarinya,kar ka yadd...
19/05/2025

KAR KA YADDA KASA HANNU A CIKIN DUK WANI MUMMUNAN AIKI.

Kar ka yadda kazam sababi na fanddarewar wata yarinya,kar ka yadda,kar ka yadda ka zam sanadi na fara lalacewa wani a rayuwa,zai je ni ya yi ta tara maka kamasho,zata ji ne tayi ta tara ma kamasho.

Annabi yace duk wanda ya nusar da wani kan barna,to yana da laifin sa na nusar war,yana da kuma kwatankwacin barnar wadda ya nusar dashi zuwa ga barna.

KAR KA YADDA KASA HANNU A CIKIN DUK WANI MUMMUNAN AIKI.

Sheikh Mallam Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum Hafizahullah

โœ๏ธ Nana Phertymerh





AMFANIN DUKIYA SHINE AMFANAR DA MUTANE ITA Ai Idan Kayi Dukiya Ka Wadata Toh Alamar Arziki Yayi Albarka Agani Ajikin ฦณan...
18/05/2025

AMFANIN DUKIYA SHINE AMFANAR DA MUTANE ITA

Ai Idan Kayi Dukiya Ka Wadata Toh Alamar Arziki Yayi Albarka Agani Ajikin ฦณan Uwanka da Abokanka da Maฦ™oftanka da Masoyanka.

Amma Kayi Dukiya Ga Can Baffanka ฦ˜anin Babanka Uwa ฦŠaya Uba ฦŠaya Har Yanzu Yana Yawo Agari Ba Keke Ba Mashin, Ai Dukiya Ta Zama Dukiyar Banza.

Kasan Wani Shi Mai Kuษ—i Idan Ya Zam Azzalumi Wadda Ya Jahilci Rayuwa Toh Wai In Yana da Kuษ—i Kar Kowa Ya Mishi Laifi.

In ฦ˜aninsa Ne Ya Masa Rashin Kunya Toh Babu Ruwansa da Shi, In Wanene a Family Ya Masa Toh Babu Ruwansa da Shi.

Toh Matarka Bata Makane da Kake Mata, Wani Iskancine Ita Bata Maka? Babu.

Toh Taya Zaka Rayu Bara amaka Abinda Baka So Ba, Kai Mawa Kake Yiwa Abinda Yake So?

Mallam Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum Hafizahullah

Usman Bin Adam โœ๏ธ





*DAREN JUMA'A DA RANAR JUMA'A*Daga Anas ษ—an Malik (RA) ya ce Manzon Allah ๏ทบ yace: Ku yawaita Salati a gareni ranar Juma'...
15/05/2025

*DAREN JUMA'A DA RANAR JUMA'A*

Daga Anas ษ—an Malik (RA) ya ce Manzon Allah ๏ทบ yace: Ku yawaita Salati a gareni ranar Juma'a da daren Juma'a, duk wanda yayi min salati guda daya Allah zai yi mishi salati goma".

Imam Assakhawiy (RH) yace: Yin Salati ga Annabi ๏ทบ na daga cikin ayyukan da'a, kuma mafi falala, kuma mafi amfanarwa a duniya da lahira".

Umar Haruna Iliyasu Sautussunnah โœ๏ธ Graphic Da'awah

KUYI HANKALI DA SAMARIN SHAHOSheikh Ahmad Tijjani Gurumtum Hafizahullah
15/05/2025

KUYI HANKALI DA SAMARIN SHAHO

Sheikh Ahmad Tijjani Gurumtum Hafizahullah


ARZIฦ˜I NUFIN ALLAH NE!!โœ‰๏ธโœ‰๏ธโœ‰๏ธโœ‰๏ธโœ‰๏ธโœ‰๏ธโœ‰๏ธโœ‰๏ธโœ‰๏ธโœ‰๏ธTare da: Malam Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum (Hafizahullah)Zaku Iya Samun Cika...
14/05/2025

ARZIฦ˜I NUFIN ALLAH NE!!
โœ‰๏ธโœ‰๏ธโœ‰๏ธโœ‰๏ธโœ‰๏ธโœ‰๏ธโœ‰๏ธโœ‰๏ธโœ‰๏ธโœ‰๏ธ

Tare da: Malam Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum (Hafizahullah)

Zaku Iya Samun Cikakken Wannan kiraVideo ta wannan Link dake ฦ˜asa:๐Ÿ‘‡

๐Ÿ‘‰. https://youtu.be/14AfkYpYpDk

Karku manta ku danna mana Subscribe domin samun short videos na Malam da zaran an ษ—aura.

Za ku Iya bibiyar mu a wadanan shafukan na sada zumunta domin cigaba da samun karatuttukan Sheikh Ahmad Yusif Tijjani Gurumtum Hafizahullah

WHATSAPP GROUP
https://chat.whatsapp.com/ICrOK8b3ZJtKuOde0k4YU0

FACEBOOK GROUP
https://facebook.com/groups/624401426148819/

FACEBOOK FAGE
https://www.facebook.com/profile.php?id=100088743553435

WHATAPP CHANNEL
https://whatsapp.com/channel/0029VamY6s75Ui2fUjz1iz3V







16/11/1446 A.H

Malam Ahmad Tijjani Yusuf Gurumtum

Address

Dambatta

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Zauren Sheikh Ahmad Yusif Tijjani Gurumtum Hafizahullah posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Zauren Sheikh Ahmad Yusif Tijjani Gurumtum Hafizahullah:

Share