Lakure Dambatta

Lakure Dambatta Engr hamisu Ibrahim chidari 4 Rep 2023 makoda da Dambatta insha Allah

مساء الجمعة مبارك علينا جميعًا. نسأل الله أن يُرينا الجمعات القادمة ونحن في صحة جيدة وراحة بال. ونسأله أن يرزق بلادَنا ن...
14/11/2025

مساء الجمعة مبارك علينا جميعًا. نسأل الله أن يُرينا الجمعات القادمة ونحن في صحة جيدة وراحة بال. ونسأله أن يرزق بلادَنا نيجيريا، وولايتنا كانو، وبلديتنا دامباتّا سلامًا دائمًا."

2027 Allah ya mai-maita mana Dambatta makoda federal constituency.
29/10/2025

2027 Allah ya mai-maita mana Dambatta makoda federal constituency.

OFFER OF PERMANENT AND PENSIONABLE Daga Mai Girma Ɗan Majalissar Tarayya na Danbatta da Makoda.Mai Girma Ɗan Majalissar ...
24/10/2025

OFFER OF PERMANENT AND PENSIONABLE Daga Mai Girma Ɗan Majalissar Tarayya na Danbatta da Makoda.

Mai Girma Ɗan Majalissar Tarayya na Danbatta da Makoda Engr Hamisu Ibrahim Chidari Ya Baiwa Mu'azam Sammani Lawan Offer ta Aiki ta Lecturing a Federal College Of Education (Technical Yawuri) Kebbi State.

Allah Yasa Albarka Amin.

JUBILATION IN DAMBATTA/ MAKODA AS MEMBER CHIDARI EMPOWERED CONSTITUENTS.Member representing Dambatta and Makoda Federal ...
19/10/2025

JUBILATION IN DAMBATTA/ MAKODA AS MEMBER CHIDARI EMPOWERED CONSTITUENTS.

Member representing Dambatta and Makoda Federal Constituency, Hamisu Ibrahim Chidari, has launched another round of empowerment programmes aimed at supporting the people of his constituency.

While declaring the event open Engr. Chidari said the gesture is a normal routine of his Empowerments series aimed at bringing succor to the lives of his Constituents

Chidari who flag off the distribution which includes tricycles (Keke NAPEP), motorcycles, and tailoring equipment to women and youths across Dambatta and Makoda Local Government Areas.

The initiative was strategically designed to uplift the lives of the beneficiaries to become self-reliant and contribute to the wellbeing of their families.

Addressing the beneficiaries Chidari urged the beneficiaries to make best use of the donated items, stressing that the goal of the empowerment programme was to promote self-reliance and sustainable livelihoods within the constituency.

In his Contributions Cocus Chairman Arch Aminu Dabo thumbs up the member for his total commitments towards improving the lives of his people.

He called on the beneficiaries that the items were not meant for sale, but rather to be used for business and self-development as intended by the lawmaker.

The occasion was attended by Political bigwigs of Dambatta and Makoda extraction from All Progressive Congress APC which includes Gado da Masu Kasar Hausa Yahaya Nuhu,who is the Caucus Secretary Dambatta Local government, Alh.Liman SanMasallaci Party Chairman APC Dambatta, Alhaji Sani, Cocus Chairman of Makoda LGA, Alhaji Saidu Chidari ,Party Chairman APC Makoda Local government Hon.Musa Sani Matawalle Dambatta and Mallam Mansur Wambai (Zannan Fulanin Dambatta).

While commenting after the Empowerments Musa Sani Matawalle said the empowerment is just a begining as series of Empowerments is in the pipeline and called on the people of Dambatta and Makoda local government to rally round the present administration of Bola Ahmed Tinubu for more dividend of democracy.

One of the beneficiaries Fodio thanks the member stating that “We will continue to be with Chidari on his drives for the transformation of our localities.

Uba Abdullahi

Hotunan:- Yadda Mai Girma Zababben Dan Majalissar Tarayyar Dambatta da Makoda Engr Hamisu Ibrahim Chidari ya kaddamar da...
18/10/2025

Hotunan:- Yadda Mai Girma Zababben Dan Majalissar Tarayyar Dambatta da Makoda Engr Hamisu Ibrahim Chidari ya kaddamar da Aikin Titin Daga Police Station Zuwa Gwarabjawa.

Go Again leader
18/10/2025

Go Again leader

Chidari is working.......
18/10/2025

Chidari is working.......

Lambar  Girmamawa ta Tallafa wa Ilimi  - DELA EDUCATIONAL SUPPORT AWARD - 2025  Rt. Hon. Engr. Hamisu Ibrahim Chidari  y...
09/10/2025

Lambar Girmamawa ta Tallafa wa Ilimi - DELA EDUCATIONAL SUPPORT AWARD - 2025

Rt. Hon. Engr. Hamisu Ibrahim Chidari yana daya daga cikin mutanen da za a ba DELA Educational Support Award, saboda irin gudunmawar da ba ilimi. Ga su kamar haka:

Biyan kudin NECO, NABTEB da JAMB ga dalibai 3,600, da kudin da ya kai sama da ₦32,000,000, domin tallafawa masu ƙaramin ƙarfi.

Biyan kudin rajistar shekara-shekara (Annual Fee) ga dalibai 210, kimanin ₦8,000,000 duk shekara.

Ɗaukar nauyin dalibai uku (3) zuwa Jami’ar Addinin Musulunci ta Ghana (Accra) domin karatun digiri.

Gina block ɗin ajujuwa 6 a GSSS Gwarabjawa, ajujuwa 4 a GSS Fagwalawa, da ajujuwa 3 a GSS Kan Tudu, Kadandani, Makoda.

Ba da kwamfutoci 30 tare da horar da dalibai domin su koyi dogaro da kansu a fannin ICT.

Biyan ₦530,000 duk shekara na hayar gidan dalibai ’yan Dambatta da ke karatu a KUST Wudil.

Tallafin ₦300,000 domin buɗe Santar Jarrabawar NECO/NABTEB a Shantake Agro, tare da siya wa dalibai 140 scratch cards a Science l Maimumatu.

Allah ya saka da alheri, amin.

jama'ar dambatta

Masha Allah, together with my people.
08/10/2025

Masha Allah, together with my people.

ADAWA SUKE AMMA TA MAKANTA, Wani abu dazai baka mamaki shine sai karasa wace irin adawa mutane sukeyi, sai ace Abba Bich...
07/10/2025

ADAWA SUKE AMMA TA MAKANTA,

Wani abu dazai baka mamaki shine sai karasa wace irin adawa mutane sukeyi, sai ace Abba Bichi yayi abu kaza a Bichi, amma Engr Hamisu Ibrahim Chidari ya kasa a Dbt mkk, amma kuma idan ka tambayi mai wannan kalubalantar a cikin yan majalisun mu na tarayya da muke dasu a Kano ya kawo maka wani dan majalisar daya kawo irin wannan project din a constituency dinsa da Abba bichi yake a garin bichi sai kaga babu amsar a karshe ma sai make make da soki burutsu,

Dan Allah ina yan Zaria? ina da tambaya shin rt hon tajudden Abbas speaker na majalisar tarayya ya kawo muku irin wannan project din na gidaje 2000 biyu garin zaria????

Damar dake wajen Abba bichi ba irin ta sauran ya majalisu bace, haka kuma a kyakkyawan zaton da mukewa engr Chidari da shine ya samu damar da Abba bichi ya samu da zai yi abinda yafi na Abba bichi.

A Yau Talata 07/10/2025, Mataimaki na Musamman, SLA Hon Sani Umar Ya wakilci Mai Girma Zaɓabben Dan Majalissar Tarayya M...
07/10/2025

A Yau Talata 07/10/2025, Mataimaki na Musamman, SLA Hon Sani Umar Ya wakilci Mai Girma Zaɓabben Dan Majalissar Tarayya Mai Wakiltar Kananan Hukumomi Danbatta da Makoda, Engr Hamisu Ibrahim Chidari, wajen bikin Yaye Sabbin jami'an Yan Sanda (Passing Out), wadanda s**a fito daga Mazabun Danbatta da Makoda, a Makarantar Horarswar 'Yan Sanda dake jihar Kaduna.

Hon Sani Umar Ya na tare da Kabir Magaji, Musa Ahmad Bello, Muazu Youth Leader, Abubakar Ahmad Baba Chama, da Hon Muhammad Yan'Goto.

A Yau Asabar 4/10/2025, Mai Girma Zaɓabben Dan Majalissar Tarayya Mai Wakiltar Kananan Hukumomin Danbatta da Makoda Engr...
04/10/2025

A Yau Asabar 4/10/2025, Mai Girma Zaɓabben Dan Majalissar Tarayya Mai Wakiltar Kananan Hukumomin Danbatta da Makoda Engr Hamisu Ibrahim Chidari ya halarci taron taya murna ga Sabon Shugaban Jami'ar Bayero University, Professor Haruna Musa Dambatta,

Taron ya wakana ne a Makarantar Koyon aikin Jiyya da Ungozoma ta Danbatta.

Hon Chidari ya samu rakiyar Dan Majalissar Jiha Mai Wakiltar Makoda, Hon Muhammad Ahmed Thomas, Sakataren Cucas na Danbatta Alh Yahya Nuhu Amasaye, Hon Musa Sani DDN, Matawallen Danbatta, Hon Mansur Wambai Danbatta, Hon Sani Umar Hon Auwalu Ola Danbatta, Shugabanin Jam'iyya APC na Makoda da Danbatta, Alh Nasiru Chidari, Hon Ukashatu Bello, Idris zago, Almansur Uba, Dr Shamsu Ado Makoda, da Sauran jagorori Jam'iyya APC na Makoda da Danbatta.

Address

24
Dambatta

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Lakure Dambatta posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Lakure Dambatta:

Share