Aisha Humaira Fans

Aisha Humaira Fans An bude maku wannan group ne domin baku labarai da s**a shafi garin dank**a da kewaye

02/02/2023

LABARI DA DUMI-DUMINSAWannan shine Sirajo Salisu PhD. Kuma Shugaban Babban Bankin Jaiz Bank        Bai  yadda da kalar  chanjin kudin da bankuna keyi ba a Bankin sa na JA'IZ BANK ba, ya bada umurnin A canza su Kamar yadda mutum ya bada kudin sa  Misalin (N100,000.00k  AKAN 100,000.00k kacal...

Taimako: Kongiyar youth Enlightment Forum suna sanar da Al´umma cewa sun fara tattara gudummuwar kudi domin gyaran makab...
03/09/2022

Taimako: Kongiyar youth Enlightment Forum suna sanar da Al´umma cewa sun fara tattara gudummuwar kudi domin gyaran makabar ta.
Daga Bishir Ma´azu Bakwai

A cigaba da kula da maqabartu guda biyu na cikin gari mutane Suna ta Bada himma wajen noma da fesa chemicals don qonewar ciyayi Allah ya Saka ma kowa da alkhairi,,,, Sannan Muna qara kira ga Yan uwa da mu qara Bada himma wajen kulawa da makwancinmu,,,,kwanakin baya munyi rubutu akan Neman taimako don gyaran wannan mànyan gidajen namu,,, wannan gudunmuwa da muke ansa zamuyi amfani da ita wajen gyara bangayen wadannan gidaje duba da wasu bangare nasu har ya fara zubewa Wani wurin ya zaizaye sosai Kuma ko da wane lokaci bangayen zasu Iya faduwa,,,Idan Allah ya qadarta an Samu gudunmuwa mai tsoka Muna sa ran yima bangayen plaster domin a dade ba a qara Yi masu gyara ba,,,Allah ya bamu iKon gyara gobenmu
Jibril Gago general Marchants
0005523601
Jaiz bank

08064487479
08060696808
08038367681

Gudunmuwa ko ta bulo ko siminti ko yashi,,,,
Allah ya bamu iKon yin adalci wajen aiwatar da Wannan Aiki na jama'a

SHAWARA::::1-Dole sai mun tashi tsaye don gudanar da ayyukan da gwamnati batayi ba domin akwai abubuwan da ba dole sai gwamnati zatayi ba
2-Dole sai mun tashin tsaye don kula da abubuwan da gwamnati tayi domin amfanuwar al'ummarmu.

03/09/2022

Nasiha:Bazaka gane kana da hakuri ba sai randa aka bata maka rai kayi hakuri,
Mukasance masu hakuri da mahaifan mu Akan duk Abin da zasuyi mana Saboda suma sunyi hakuri damu Alokacin muna qanana.

03/09/2022
Kana da sana´a ko kai .ma Pi  kake jira ya fasheDaga hauwa`u faruoq
03/09/2022

Kana da sana´a ko kai .ma Pi kake jira ya fashe

Daga hauwa`u faruoq

'Na Kashe Iyayena Ne Saboda Sun Yi Batanci Ga Annabi SAW'Daga Aliyu SambaWani matashi mai suna Munkaila Muhammad mazauni...
03/09/2022

'Na Kashe Iyayena Ne Saboda Sun Yi Batanci Ga Annabi SAW'

Daga Aliyu Samba

Wani matashi mai suna Munkaila Muhammad mazaunin ƙaramar hukumar Gagarawa dake jihar Jigawa ya kashe iyayen sa, ya kuma bayyana dalilin kashe su da cewa saboda sunyi kalaman ɓatanci ga Annabi Muhammad SAWA.

Matashin wanda ya kasance mawaƙi kuma mabayin ɗariƙar Tijjaniyya, yace iyayen sa suna s**ar sa da kiran sa mahaukaci, sannan suna inkarin wakokin sa da yake yi na yabon Manzon Allah.

Jaridar Premium Times ta ruwaito yadda yan sanda s**a k**a matashin mai shekaru 37 bayan ya kashe iyayen sa sannan ya raunata wasu mutane 2 a ranar Alhamis.

Ya yi amfani da taɓarya wajen kashe mahaifinsa, Ahmad Muhammad mai shekaru 70, wanda shi ne Sarkin kauyen Zarada da ke yankin karamar hukumar Gagarawa, da mahaifiyarsa Hauwa’u, mai shekara 60.

A wani faifan bidiyo da aka nada a hannun ‘yan sanda da s**a aikewa PREMIUM TIMES, Munkaila ya ce bai yi nadamar abin da ya aikata ba domin an umarce shi da ya yi hakan.

“Na kashe su ne saboda sun ki yarda da gaskiya game da Annabi Muhammad (S. A.W.A). Na kashe su ne saboda zagin Annabi kuma hukuncinsu kisa ne, babu tuba ga duk wanda ya zagi Annabi.

“Ni mawakin yabo ne ga Annabi, bana nake niyyar yin bidiyon waka ta kuma in sha Allahu zan yi haka, zan samu ‘yanci na za a sake ni, domin Allah yana tare da mai gaskiya, shi ya sa ban damu ba akan matakin da na ɗauka" in ji Munkaila a wani faifan bidiyo da 'yan sandan s**a dauka.

“Iyayena (ba sa son Annabi Muhammad) saboda ina girmama shi, sun kira ni mahaukaci, na roki mahaifina ya tallafa min akan aikin da nake yi (wakar yabo), kuma na ce masa ba na neman mata bana c**a, bana shan miyagun ƙwayoyi, kuma ba na yin sata, amma ya ƙi.

“Mahaifiyata takan je garuruwan da ke makwabtaka da ni domin ta bata min suna, tana gaya wa mutane su ƙi ni a duk lokacin da na zo wakar yabon Annabi saboda mahaukaci ne ni kuma na ki yin aikin noma a gona.

"Yanzu ina hannun 'yan sanda

kasuwanci: kasuwa sirri ce A haka yake ci yake sha tare da ciyar da iyalan sa,Allah yasa mana Albarka a Cikin kasuwancin...
02/09/2022

kasuwanci: kasuwa sirri ce

A haka yake ci yake sha tare da ciyar da iyalan sa,Allah yasa mana Albarka a Cikin kasuwancin mu,y kara mana wadatar zuci

TAFKIN TSAKAR GARI YARO IN BAKA SHA BA, UBANKA YA SHA. DAN ABDULLAHI MASU KWANA SALLAH. Mai Sallah Maganin Yan Iska, Sun...
02/09/2022

TAFKIN TSAKAR GARI YARO IN BAKA SHA BA, UBANKA YA SHA. DAN ABDULLAHI MASU KWANA SALLAH.

Mai Sallah Maganin Yan Iska, Suna Sonka A Fuska A Zuciya Kamar Akashe Ku. Allah Yakara lfy da Imani Babanmu.

Dagama

G. Senate Dank**a Friday 02 September 2022

Ina Dalibai da mahaifan Daliban masu neman Ilimin Addinin Islama ga dama ta samu.*_♠️DAARUL QIRAA'ATIS SALAFIYYAH KATSIN...
02/09/2022

Ina Dalibai da mahaifan Daliban masu neman Ilimin Addinin Islama ga dama ta samu.

*_♠️DAARUL QIRAA'ATIS SALAFIYYAH KATSINA-NIGERIA♠️_*

*🕌(Gidan Karatu)🕌*

_🪷Daura Dank**a_

_📖 الثمار اليانعة من أحاديث المصطفى الجامعة؛ تأليف ولي الرحمن محمد إسحاق كروفي حفظه الله._

_🪷Wannan cibiya tana gayyatar yan uwa dalibai daura da zata gudana k**ar haka:-👇🏼_

_♻️Ranakun Karatu:-👇🏼_
_Lahadi da Litinin_
_4th & 5th September, 2022_

_♻️Lokuttan Karatu:-👇🏼_
_Lahadi:- 9:00:00am-12:30pm - 2:30:pm-4:00pm_
_Litinin:- :9:00-12:00pm._

_🪷Masu gabatarwa:-_
_Malam Yusuf Haruna Annahwiy (Hafizahullah)_

_Malam Sulaiman Sa'id Lugga (Hafizahullah)_

_♻️Littafin karatu:-👇🏼_
_📖 الثمار اليانعة من أحاديث المصطفى الجامعة (110) حديث._

_🌼Akwai Karatu da za'a gabatar akan Ladubban Ilimi a Ranar Lahadi Bayan Sallar Magrib zuwa isha da Kuma Litinin Bayan Asuba wuri:- Masallacin Goruba Dank**a._

🌼 Mai gabatarwa:-
Abu Mus'ab muhammad ishaq karofi Waliyyurrahman

_🌼Wajen gabatar da karatun hadithin:-_
_Masallacin Imam Malik Dank**a._

Daliban iskamiyyu maza da Mata zasu iya register domin shiga wannan daurar.

_🪷Shiryawa da tsarawa:-👇🏼_
_🕌Al-irshad Comprehensive Academy Dank**a_

_🪷Domin Karin Bayani:-👇🏼_
_08032256619,08027310323_

_🌼Sanarwa:-_
*_♠️DAARUL QIRAA'ATIS SALAFIYYAH KATSINA-NIGERIA♠️_*

Address

Kofar Fada Dank**a
Dank**a

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Aisha Humaira Fans posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share