ZANEN ZABO TV

ZANEN ZABO TV Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from ZANEN ZABO TV, News & Media Website, Daura.

Teburin gasar zakarun nahiyar Turai bayan kammala wasannin makon farko! A wanne mataki kungiyar ku take?
18/09/2025

Teburin gasar zakarun nahiyar Turai bayan kammala wasannin makon farko!

A wanne mataki kungiyar ku take?

MATASHIƊAN  KASUWA A JIHAR TARABA YA TALLAFAWA WASU MATASA  A TARABA KAYAN  DOGARO  DA KAI.Matashi ɗan kasuwa, Saleem Il...
18/09/2025

MATASHIƊAN KASUWA A JIHAR TARABA YA TALLAFAWA WASU MATASA A TARABA KAYAN DOGARO DA KAI.

Matashi ɗan kasuwa, Saleem Iliyasu Goje, ya nuna tausayi da kishin al’umma ta hanyar tallafa wa matasa fiye da 160 a jihar Taraba da keke-napep, babura da sauran kayayyakin amfani domin taimaka musu wajen samun abin dogaro da kai.

Wannan tallafi ya nuna yadda matasa ke iya taka muhimmiyar rawa wajen farfaɗo da tattalin arziki da kuma ƙarfafa rayuwar al’umma.

Wane fata zaku mishi?

SAKIN MARAR KANANAN HUKUMOMI A JIHAR KATSINA KO AL'UMMA A WASU KANANAN HUKUMOMIN  SUN FARA GANI A KASA ?Tun da al'umma s...
18/09/2025

SAKIN MARAR KANANAN HUKUMOMI A JIHAR KATSINA KO AL'UMMA A WASU KANANAN HUKUMOMIN SUN FARA GANI A KASA ?

Tun da al'umma s**a samun labarin Gwamnatin jihar Katsina karkashin Gwamna Mal. Dikko Umar Radda PhD, ta fara turawa kowace karamar hukumar kudinta domin ta gudanar da ayyukan ta al'umma s**a fara sanya ido ga shuwagabannin kananan hukumomi s**a ga me za su yiwa al'umma

Ga wasu ayyukan gyaran Asibiti da muka samu daga karamar hukumar Daura, wanda shugaban karamar hukumar na Daura, Hon. Bala Musa Daura, ya aiwatar

Sauran kananan hukumomi ku kun fara gani a kasa kuwa ?

18/09/2025

Cin fara yafi cin naman kaji da dabbobi anfani a jikin ɗan Adam.

- Inji Likitoci.

Champions League  Sakamakon Jerin wasanni yaw Labara 17/08/2015.
17/09/2025

Champions League

Sakamakon Jerin wasanni yaw Labara 17/08/2015.

17/09/2025

ALLAH YA GAFARTAWA JAGORAN MU TSOHON SHUGABAN KASA MUHAMMADU BUHARI:

Shine mutumin da yayi adawa, adawa ta tabbata a Najeriya, ya shimfida ayyukan alkhairi wanda wasu sai yanzu muke ganin su, wasu kuma sai nan gaba zamu gansu

Saboda haka duk wanda kagani a jam'iyyar APC Musulmi da Kirista, tun daga kan shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu har ya zuwa ex-officio na mazabu albarkacin marigayi tsohon Shugaban Kasa MUHAMMADU BUHARI ya ke ci.

Inji Sulaiman Namadi ( Sakataren jam'iyyar APC na jihar Katsina).

Rarara Yaba  Nafisa yar jahar Yobe da taci gasar turanci a kasar ingila kyawtar Naira miliyan Daya .
17/09/2025

Rarara Yaba Nafisa yar jahar Yobe da taci gasar turanci a kasar ingila kyawtar Naira miliyan Daya .

Labari Da dumi-duminsa"Gwamna Fubara zai koma gidan gwamnati Gobe Alhamis " Fadar shugaban kasar Nigeria.
17/09/2025

Labari Da dumi-duminsa

"Gwamna Fubara zai koma gidan gwamnati Gobe Alhamis " Fadar shugaban kasar Nigeria.

DA DUMI-DUMIHukumar jarrabawar gaba da sakandere ta NECO ta sanar sakin sakamakon jarrabawar shekarar 2025.ZANEN ZABO TV
17/09/2025

DA DUMI-DUMI

Hukumar jarrabawar gaba da sakandere ta NECO ta sanar sakin sakamakon jarrabawar shekarar 2025.

ZANEN ZABO TV

Champions League
17/09/2025

Champions League

17/09/2025

"Zama Lafiya yafi Zama Dan sarki"

Sasanci tsakanin Yan bindiga da Mutanen jihar katsina.

Champion 🏆 league Klian Mbappe yazama gwarzon Dan Wasa bayan kungiyar sa ta real Madrid ta yi Nasara a hannun kungiyar M...
17/09/2025

Champion 🏆 league

Klian Mbappe yazama gwarzon Dan Wasa bayan kungiyar sa ta real Madrid ta yi Nasara a hannun kungiyar Marseille.

Address

Daura

Telephone

+2347046484946

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ZANEN ZABO TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share