Darul-Iman Media

Darul-Iman Media Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Darul-Iman Media, News & Media Website, Kanti primary nasarawa Quarters Daura, Daura.

14/08/2026

HUDUBAR JUMA' AH DAGA DUNUN GABAS

HUDUBA MAI TAKEN : TSARKAKE RAI DA TARBIYAR MATASA

TARE DA
SHEIKH MALAM JAMILU YUSUF ADDAURAWI ADDAMAGARAWI

WURI : MASALLACIN JUMA' AH NA DUNUN GABAS DAURA

24/07/2026
24/07/2026

WA'AZIN SATI SATI KARKASHIN JAGORANCIN JIBWIS DAURA L G

WA'AZI MAI TAKEN : MUSHIMMANCIN LOKACI

TARE DA MALAMAI KAMAR HAKA : -

1. IMAM ABDULKADIR IBRAHIM
2. SHEIKH MALAM JAMILU YUSUF ADDAURAWI ADDAMAGARAWI
3. MALAM IBRAHIM MURTALA DAURA

22/07/2026

Cigaban karatun Littafin Sahihu-muslim daga masallacin Kanti primary school Daura tare da Sheikh Sade Musa zangon Daura

17/07/2026

*GIDAUNIYAR NEMAN TALLAFI*

*ASSALAMU ALAIKUM*

*A MADADIN DARUL IMAN MEDIA TEAMS*

```WANNAN KUNGIYA MAI ALBARKA NA NEMAN TALLAFIN YAN UWA MUSULMI DOMIN CIGABA DA AYYUKAN DATA SABA GUDANARWA NA DAUKAR KARATUTTUKAN MALAMAN SUNNAH
WANNAN KUNGIYA NA NEMAN GUDUN MAWAR AL,UMMA DOMIN CIGABAN AYYUKAN DATA SABA GUDANARWA```

*ACCOUNT NUMBER*

*91 33 68 65 43*

*BASIRU RABE*

OPAY

_DOMIN KARIN BAYANI ZA'A IYA NEMAN MU TA WADANNAN NUMBERS_
_08146560754 KO 0703 434 6802_

_allah ubangiji ya bada iKon taimakawa ameen._

Address

Kanti Primary Nasarawa Quarters Daura
Daura

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Darul-Iman Media posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share