15/05/2026
Shirinmu na musamman yau ya tattauna tareda Babban bakonmu Malam Lawal Saminu Matical ( H.O. D Crime Management, Federal Polytechnic Daura) a kan batu kamar haka👇👇👇
Sauda dama mutane kan zabi wakilai na majalissun jaha ko tarayya amma daga baya suyiwa mutanen wuyar gani (wato su zama ci ka tsere).
Tambaya!
1-Shin me ke haifar da hakan?
2- Ina mafita dangane da wannan matsalar?
Ku saurara don jin yadda hirar ta kasance.