Guzurin Gobe

Guzurin Gobe Allah sa mudace
duniya da lahira
kuyi following din mu

08/10/2025

Abinda Momee Gombe Tayi Yabawa Mutane A Kannywood Yanzu Haka

Acikin Su Wayafi Iya Turanci Tsakani Da Allah Zaku fada kafin Nafada Ra,ayi Na
08/10/2025

Acikin Su Wayafi Iya Turanci
Tsakani Da Allah Zaku fada kafin Nafada Ra,ayi Na

07/10/2025

Naziru Sarkin Waka Yace wanan ba itace Asalin Wakar da sukayi da Bilal Villa ba

07/10/2025

Alhamdulillah Adam A Zango Yasamu Lafiya Yafito Kofar Gidan sa

07/10/2025

Dan Gidan Ali Nuhu Ya Bayyana Yarinyar da Yake so ya Aure

06/10/2025

Jarumin Kannywood Yafadi Gaskiya Akan Abinda Matan Kannywood Sukeyi Ake Sakasu A film din Hausa

06/10/2025

Ali Nuhu Yaje Daurin Auren Jaruman Kannywood Guda Biyu

Lallai, rayuwar gidan Ali Nuhu tana ba da mamaki da sha’awa — shi da matarsa Maimuna da ‘ya’yansu, rayuwarsu cike take d...
06/10/2025

Lallai, rayuwar gidan Ali Nuhu tana ba da mamaki da sha’awa — shi da matarsa Maimuna da ‘ya’yansu, rayuwarsu cike take da natsuwa da ladabi. 💫
Wannan yana ɗaya daga cikin sirrukan nasarar Ali Nuhu, domin idan gida ya zauna lafiya, duniya ma zata zauna lafiya

06/10/2025

Abinda Soja Boy Yayi Tare da Yarinyar nan Yabawa Kowa Mamaki A Kannywood

06/10/2025

Momee Gombe Tayiwa Wata Kawarta Wata Magana Wacce Tabawa Mutane Mamaki

Ya kenan idan Teemah Sadau ta maye gurbin Rahama Sadau a masana’antar shirya fina-finai ta duniya? kamar yanda Rahama ta...
05/10/2025

Ya kenan idan Teemah Sadau ta maye gurbin Rahama Sadau a masana’antar shirya fina-finai ta duniya? kamar yanda Rahama tayi tunda ita ma tana da duka qualities din da ake bukata

05/10/2025

Sabuwar Wakar Nura M Inuwa Tare da Wani Karamin Mawaki Wanan Wakar Tadauki Hankalin Mutane. Dayawa

Address

Kano
Dawakin Kudu

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Guzurin Gobe posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share