BasheeR Salisu Dabarany

BasheeR Salisu Dabarany Banda Batanci ga Fiyayyen halitta Annabin tsira �

04/02/2025

Masha Allah
Ya Allah ka iya mana
Duk Abinda babu
Iyawah

22/07/2021

Wani ba fullatani ne yaje wajen wani wanzami domin yayi masa aski, wanzami ya fara aski ashe askar bata da kaifi, ba fullatani yanajin zafi amma ya kasa magana, zuwa cen sai yaji wani dan yayi kuka a kusa dasu da karfi, sai bafullatanin nan yace; hala ko kaima anayi maka aski ne ko!

22/07/2021

Wani bakauye ne ya tambayi, wani agogonsa, sai mutumin yace; karfe 10 da minti 10''. Sai bakauyen yayi tsaki yace: mai makon kace mini kawai, ka huta"

22/07/2021

Wani saurayi ne ya rasa kudin kashewa, sai yaje gida yace wa mahaifiyarsa; "yau zan rage wa akuyarki tsawo, sai ya k**a akuyar yaje ya sayar, ya sawo mata karamar akuya, yazo ya daure ta. Da mahaifiyar ta gani sai tace ina akuya ta? Sai yace an rage mata tsayi ne! Ya kawo naira dari biyu ya bata.

22/07/2021

~dariya
Gare ku ma'abota wannan shafin mai farin jini, ga cigiyar wani yaro mai suna 'wake. Shidai dan'wake, fari ne kuma gajere. Ya bace ne sak**akon yawon yana sanye da rigar mai da hular albasa tare da wandon tumatur da takalman magi. Adon haka ake rokon duk wanda ya ganshi, to yakai shi gidansu dake kusa da hanci. Allah yasa adace, Amin.

22/07/2021

Alaikum masu bibiyar wannan shafi masoya barka da sallah dafatan anyi kuma anayin buku kuwan sallah lafiya.

01/07/2021

Just becouse you sinned, does not mean there's no hope for you, keep turned back to Allah. In advance happy new Month to all of U!!!

Fatan Alkhairy masoya
24/05/2021

Fatan Alkhairy masoya

01/09/2020

Allah kadawo mana da yar kan,wa mu lafiya

Address

Kofar Fada Dayee
Dayi
LIVE@LAGOSNAIJA

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when BasheeR Salisu Dabarany posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category