Yamaltu West PDP Media

  • Home
  • Yamaltu West PDP Media

Yamaltu West  PDP Media We created this page to share information,idea and lift-up our political party (PDP) in Yamaltu west����

14/09/2022

Happening Now!

The Acting National Chairman of our great party (PDP) Amb. Umar Iliya Damagum led the National working committee members to welcome the 2023 PDP Presidential candidate H E Atiku Abubakar to Oyo state.

Join PDP to Rescue and Rebuild Nigeria 2023.

09/09/2022

Daga Anan Jahar Gombe | Wasu matasa da ake kyeutata zaton "Yan koren Jami'iyar APC ne sun farwa Mawakin Dan Takarar Gwamna na Jami'iyar PDP MJ Dan Barde, Makin Mai suna, Anas Magu.

wasu matasa da ake kyeutata zaton "yayan jam'iyyar APC ne sun farmaki daya daga cikin Mawakan Alh. Muhammad Jibrin Barde Dan takarar Gomnan jam'iyyar PDP mai suna Anas Magu.

lamarin ya faru ne da maraicen yau alhamis, 08/09/2022 a wajen aiki su (Studio) dake nan a Jekadafari cikin garin Gombe a karamar hukumar Gombe.

Yayin farmakin, Maharan sun samu nasarar jiwa Anas Magu mummunan rauni a hannu da lalata kayan studio sa da duk wasu muhimman kayayya kin latureini na shagon.

Anas Magu yace "Yan sanda sunyi nasarar k**a mutun daya daga cikin wadanda s**a aikata aika aikar.

Allah tona asirin su, Allah bawa MJ BARDE NASARA.
PDP MUKE FATA 2023.

 .Muna Allah wadai da abinda Gomnatin APC na jihar Gombe tayiwa jam’iyar mu ta PDP, domin hakan ba siyasa bane zalunci n...
01/09/2022

.
Muna Allah wadai da abinda Gomnatin APC na jihar Gombe tayiwa jam’iyar mu ta PDP, domin hakan ba siyasa bane zalunci ne tunda ba mulkin soja ake ba, Tayaya domin kanada gomnati zakaje kasa a rushe office din Takarar adawar ka wannan ba siyasa bane, Yak**ata dole a dauki mataki domin siyasa yanci ne kuma ra’ayi ne.

30/08/2022

Ya Allah Yadda Gomnan Jahar Gombe His Excellency Inuwa Yahaya Yarusa Office Dan takarar Gomnan Jam'iyar PDP.

Ya Allah Yadda Ya rusa wannan office Allah ka rusa Gomnatin sa, Ya Allah Yadda wannan gini Ya Fadi Allah ka kayar dashi zabe.

Ameen Ya Rabil'alamina.

Alhamdulilah!!Masha Allah!!    PDP kawai 2023 insha Allah Yadda Matasa Ke Rububin Fita Daga Jamiyyar APC Zuwa PDP A Yank...
24/08/2022

Alhamdulilah!!Masha Allah!!
PDP kawai 2023 insha Allah

Yadda Matasa Ke Rububin Fita Daga Jamiyyar APC Zuwa PDP A Yankin Yamaltu Deba

Matasan sun fito ne daga yankin mazabar Yamaltu Deba , inda suke bayyana irin halin kunci da jam'iyyar APC ta sanya su tare da kira ga jama'ar karamar hukumar Yamaltu Deba da su zabi Hon. Inuwa Garba a matsayin dan majalisar tarayya su kuma zabi Hon. Engr Samaila Garba a matsyin dan majalisar jiha na yankin Yamaltu West, na jamiyyar PDP.

Sun kuma bayyana damuwar su na tsayar musu da dan takarar da ba shi da nagarta da cancanta a yankin nasu na Yamaltu Deba da jam'iyyar APC ta yi.

Address

Alhaji Puma Street Hausawa Alone Zambuk

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Yamaltu West PDP Media posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Yamaltu West PDP Media:

Shortcuts

  • Address
  • Alerts
  • Contact The Business
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share