Yunusa Abubakar Diri

Yunusa Abubakar Diri Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Yunusa Abubakar Diri, Digital creator, Hayin malam Dogo Area DirinDaji, Dirindaji.

Innalillahiwai'innailaihinraj'un 😭 Innalillahiwai'innailaihinraj'un 😭 Innalillahiwai'innailaihinraj'un 😭Allah Yayima Shu...
17/04/2026

Innalillahiwai'innailaihinraj'un 😭
Innalillahiwai'innailaihinraj'un 😭 Innalillahiwai'innailaihinraj'un 😭
Allah Yayima Shugaban Majalisar Malamai Na Zuru Rasuwa Allah Yajikanshi Da Rahama Yasa Aljannah ce Makomarshi

Kamfanin Dillancin Labarai na AFP ya ruwaito cewa ‘yan ta’adda na shirin kai hari gidan yari, da filin jirgin sama, da w...
16/04/2026

Kamfanin Dillancin Labarai na AFP ya ruwaito cewa ‘yan ta’adda na shirin kai hari gidan yari, da filin jirgin sama, da wurin tsare mutane mallakin sojoji duka a Birnin Tarayya.

Sojoji Sun Ragargaji Maboyar Yan Ta’adda a Dajin Bauchi Tare da Kamo IyalansuRundunar Sojin Kasa ta Najeriya ta tsananta...
15/04/2026

Sojoji Sun Ragargaji Maboyar Yan Ta’adda a Dajin Bauchi Tare da Kamo Iyalansu

Rundunar Sojin Kasa ta Najeriya ta tsananta kai samame kan maboyar yan bindiga a jihar Bauchi, inda ta yi nasarar fatattakar sansanoninsu, kamo iyalansu, tare da lalata kayayyakin aikinsu a dajin Madam.

Wani rahoton fafatawa da aka fitar ranar Laraba a Abuja, ya bayyana cewa dakarun Birged ta 33 (33 Artillery Brigade) tare da hadin gwiwar jami’ai daga Ofishin Mashawarcin Shugaban Kasa kan Tsaro (ONSA) ne s**a gudanar da wannan gagarumin aiki.

Nasarorin da aka samu:*

Share Maboya: Sojoji sun share shahararrun sansanonin yan bindigar da s**a hada da sansanin Azuge da Hari, wadanda ke zama matattarar ayyukan masha’a a cikin dajin.

Kawar da Yan Bindiga: An kashe yan bindiga da dama yayin musayar wuta, yayin da sauran s**a raba kafa sakamakon luguden wutar da aka yi musu.

Kamo Iyalai: Jami’an tsaron sun yi ram da mutum 19 da ake kyautata zaton iyalai ne ga yan ta’addan, wadanda s**a hada da mata shida da yara 13.

Kayan da aka kwato:
Dakarun sun gano abubuwa da dama da s**a hada da Albarusan bindigar AK-47, Kwayoyin Tramadol, Kayan sarki da s**a hada da kakin yan sanda da na sojoji (na bogi), Dawakai guda biyu.

Bugu da kari, sojojin sun cinna wa baburan da yan bindigar ke amfani da su wuta domin dakile hanzarinsu da rage musu karfin gudanar da hare-hare.

Haka kuma, rahoton ya bayyana cewa an kai wani samamen na daban a yankin Mainamaji bayan hare-haren jiragen yaki da aka kai baya-bayan nan. Ko da yake ba a hadu da kowa ba, hakan na nuna cewa yan bindigar sun tsere sakamakon matsin lambar da suke fuskanta.

A halin yanzu, dakarun sojin sun mamaye dajin domin tabbatar da cewa yan bindigar ba su sake komawa ba. Rundunar ta sake jaddada kudurinta na ci gaba da matsa lamba har sai an samu cikakken zaman lafiya, tare da kira ga jama’a da su ci gaba da ba su hadin kai da bayanan sirri akan lokaci.

Kotu ta bayar da belin tsohon Gwamnan Jihar Kaduna,
14/04/2026

Kotu ta bayar da belin tsohon Gwamnan Jihar Kaduna,

14/04/2026

Mutum Dubu Saba'in
70,000 Zasu Shiga Aljannah Ba Tareda Hisabi Ba inji Manzon (ï·º)
Allah Yasa Dani Dakai Dake Aciki🤲

14/04/2026

Duk sun Haukace, koh kayi tallar T!nubu koh ka rasa kujerar ka ta SA/SSA,
Allah ya hanaku Nasarar wannan mugunyar kwangila

Kaico🤔🤔🤔 Yadda 'yan Ta'adda S**a Yima Wasu Bayin Allah Kisan Gilla Jiya Jumu'a a kauyen Bunkasau Dake Gundimar Zarummai ...
11/04/2026

Kaico🤔🤔🤔 Yadda 'yan Ta'adda S**a Yima Wasu Bayin Allah Kisan Gilla Jiya Jumu'a a kauyen Bunkasau Dake Gundimar Zarummai Karamar Hukumar Bukkuyun Jihar Zamfara Allah Ya Gafartamusu

TRT Africa Hausa;An gano aƙalla gawarwakin mutane 61 ciki har da na jami’an tsaro da na farar-hula da aka kashe a wani h...
10/04/2026

TRT Africa Hausa;An gano aƙalla gawarwakin mutane 61 ciki har da na jami’an tsaro da na farar-hula da aka kashe a wani harin ‘yan fashin daji da ya faru ranar Talata a garin Bagna da Erena a ƙaramar Hukumar Shiroro ta Jihar Neja a Nijeriya.
https://www.trtafrika.com/hausa/article/bbdd3837c644

Aƙalla mutane takwas ne aka bayyana cewa an kashe, yayin da wasu huɗu s**a ji rauni a daren ranar Alhamis, lokacin da wa...
10/04/2026

Aƙalla mutane takwas ne aka bayyana cewa an kashe, yayin da wasu huɗu s**a ji rauni a daren ranar Alhamis, lokacin da wasu ’yan bindiga s**a kai hari a yankin Vole da ke Gundumar Kwatas, a Ƙaramar Hukumar Bokkos ta Jihar Filato.

Wasu matafiya sun mutu bayan motar da suke ciki ta taka bom da ’yan ta’adda s**a sake binnewa a kan t**i a Jihar hanyar ...
10/04/2026

Wasu matafiya sun mutu bayan motar da suke ciki ta taka bom da ’yan ta’adda s**a sake binnewa a kan t**i a Jihar hanyar Neja.

Hotuna: An gudanar da jana’izar Shugaban Majalisar Dokokin Jihar Kebbi, Muhammad Usman-Zuru a Ƙaramar Hukumar Zuru da ke...
10/04/2026

Hotuna: An gudanar da jana’izar Shugaban Majalisar Dokokin Jihar Kebbi, Muhammad Usman-Zuru a Ƙaramar Hukumar Zuru da ke jihar.

📸: Ismail Adebayo Birnin Kebbi

Address

Hayin Malam Dogo Area DirinDaji
Dirindaji

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Yunusa Abubakar Diri posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share