T a m basiru Nigeria limited

Maganin karfin zakari
26/10/2025

Maganin karfin zakari

๐ŸŒฟ Sirri don warkar da cutar kirji, zuciya, ko numfashiBarka da yamma kowa da kowa,ga wani sirri na magani don warkar da ...
26/10/2025

๐ŸŒฟ Sirri don warkar da cutar kirji, zuciya, ko numfashi

Barka da yamma kowa da kowa,
ga wani sirri na magani don warkar da cuta da ta shafi kirji, zuciya, ko numfashi.

โš—๏ธ Yadda ake yin maganin:

1. A nemo ganyen shukar tumfafiya

2. A ฦ™one ganyen sosai har sai sun zama toka

3. A sha wannan tokar

Ko a haษ—a da ruwa da aka tafasa,

Ko kuma a haษ—a da madara sannan a sha.

๐ŸŒธ Amfani da faโ€™idarsa:

Yana taimakawa wajen:

Warkar da matsalar kirji (asthma, tari, ciwon huhu),

Gyaran zuciya da numfashi,

Karfafa jijiyoyin zuciya da huhu.

Allah Ya sa albarka a ciki, Ya ba da lafiya.โ€ ๐Ÿคฒ

Domin samun ire-iren waฦดannan fa'idodin ku ziyarci website ษ—inmu ๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

www.taskar-asirai.com.ng

๐Ÿ•Š๏ธ Dr. Sharif Basiru Tam
๐Ÿ“ž 08144698283 /08083934979/09064425349

Nayi izini ga duk wanda ya turawa groups 10, yayi Like da following kuma ya rubuta Salatin Annabi (SAW).

Wannan sabuwar shafin mu ne ๐Ÿ†•.kuyi Follow domin a duk lokacin da aka rufe shafinmu, za mu ci gaba da amfani da wannan shafin don taimakawa kamar yadda muka saba. kuma zamu koma amfani dashi yanzu

โœ… Sunan shafin:

๐Ÿ‘‰ Dr. Sharif Basiru Tam
๐Ÿ”— https://www.facebook.com/share/1BHMKxm6pP/

๐ŸŒ Ku biyo mu ta Social
Media:

โšซTwitter โŒ๐Ÿ‘‰
https://x.com/tambasiru?t=F3c4IU7xjg9s27DsXnxHtw&s=09

๐Ÿ”ต page:๐Ÿ‘‰ https://www.facebook.com/profile.php?id=100063624953607
๐ŸŸข WhatsApp Channel:๐Ÿ‘‰ https://whatsapp.com/channel/0029VaGquskIyPtQI5SMJK2l
๐Ÿ“จ Telegram Group:๐Ÿ‘‰ https://t.me/drsharifbasirutaskarasiraimalam

๐Ÿ”ด YouTube Channel:๐Ÿ‘‰ https://youtube.com/?si=uG8rKIVF9AueQTCe

๐ŸŽฅ TikTok Page:๐Ÿ‘‰ https://tiktok.com/.asirai.malamtv

๐ŸŒ Websites:

www.taskar-asirai.online
www.taskar-asirai.store
www.tambasirunigerialimited.com.ng
๐Ÿ•Š๏ธ Ku biyo mu domin samun ingantaccen sirrin rayuwa, buษ—e hanyoyin arziki da wadata.
๐Ÿ™ Mungode sosai da goyon bayan ku.

26/10/2025

SIRRIN SAMUN WADATA

Mai buqatar kuษ—i cikin gaggawa da izinin allahYa rubuta khatimin kafa 1 yasha yayi wuridin yarazzaku-yafattahu 797A maim...
25/10/2025

Mai buqatar kuษ—i cikin gaggawa da izinin allah

Ya rubuta khatimin kafa 1 yasha yayi wuridin yarazzaku-yafattahu 797

A maimaita tsawon kwana 7

24/10/2025

Maganin sanyi da gembo

23/10/2025
23/10/2025
23/10/2025

๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ
ุงูŽู„ู„ู‘ู‡ูู…ูŽู‘ ุตูŽู„ูู‘ ุนูŽู„ูŽู‰ ู…ูุญูŽู…ูŽู‘ุฏูุŒ ูˆูŽุนูŽู„ูŽู‰ ุขู„ู ู…ูุญูŽู…ูŽู‘ุฏูุŒ ูƒูŽู…ูŽุง ุตูŽู„ูŽู‘ูŠู’ุชูŽ ุนูŽู„ูŽู‰ ุฅุจู’ุฑูŽุงู‡ููŠู…ูŽ ูˆูŽุนูŽู„ูŽู‰ ุขู„ู ุฅุจู’ุฑูŽุงู‡ููŠู…ูŽุŒ ุฅูู†ูŽู‘ูƒูŽ ุญูŽู…ููŠุฏูŒ ู…ูŽุฌููŠุฏูŒ. ุงูŽู„ู„ูŽู‘ู‡ูู…ูŽู‘ ุจูŽุงุฑููƒู’ ุนูŽู„ูŽู‰ ู…ูุญูŽู…ูŽู‘ุฏูุŒ ูˆูŽุนูŽู„ูŽู‰ ุขู„ู ู…ูุญูŽู…ูŽู‘ุฏูุŒ ูƒูŽู…ูŽุง ุจูŽุงุฑูŽูƒู’ุชูŽ ุนูŽู„ูŽู‰ ุฅุจู’ุฑูŽุงู‡ููŠู…ูŽ ูˆูŽุนูŽู„ูŽู‰ ุขู„ู ุฅุจู’ุฑูŽุงู‡ููŠู…ูŽุŒ ุฅูู†ูŽู‘ูƒูŽ ุญูŽู…ููŠุฏูŒ ู…ูŽุฌููŠุฏูŒ.
๐Ÿ’ซโœจ๐Ÿ’ซ

23/10/2025

Dazu muna Kotu! Muna Hira da wani kafin Alkali ya shigo .

Sai yace min idan bazan ji haushi ba ko bazan ji babu dadi ba, Akwai abunda yake son Tambayata !

Sai nace mishi ai Babu Damuwa, feel free to ask!

Sai yake Cewa Ni Musulunci a Nigeria Guda nawa ne?

Sai nayi shiruuuuu hakaโ€ฆ..!! Abin ya bani mamaki, sai nake ganin kamar Tambayar Izgilanci yake son yayi min!

Kamar bazan bashi amsa ba, sai nace mishi, Musulunci ai Guda dayane. Sai ya kara tambayata Annabi Muhammad (SAW) guda nawa ne! Nace mishi guda daye ne! Ya kara tambayata anma Ance Islam ana nufin Zaman Lafiya? Sai nace mishi hakane kam!

Sai yake ce min, shi Dan Arewa ne anma ba Musulmi bane, sai yake tambayata cewa, to meye yasaka Yawancin Malamanku suke yawan fada da yan uwansu malamai da mabiyansu?

kuma wasunsu suna Kafurta yan uwansu da mabiyansu?

Yace yawanci yanzu yana yawan gani a kafefen sada zumunta video ko Audio , Malamai sun bar yin waโ€™azi an koma caccakan juna! Musu da juna, kafurta juna, yawancinsu suna fada da juna, Gaba da juna! Haddasa Rikici da Juna!

Shi abun yana bashi mamaki! Musuluncin Kala nawa ne?

Daga Hamza Nuhu Dantani

๐ŸŒพ Don samun arziki, aiki, karin matsayi da buษ—e ฦ™ofa ta saโ€™aZan ba ku wannan sirri (asiri) wanda yake buษ—e dukkan ฦ™ofofi...
22/10/2025

๐ŸŒพ Don samun arziki, aiki, karin matsayi da buษ—e ฦ™ofa ta saโ€™a

Zan ba ku wannan sirri (asiri) wanda yake buษ—e dukkan ฦ™ofofin dama kuma yana kawo bunฦ™asa arziki.
Wannan zai taimaka muku ku ci gaba a kowace fanni na rayuwa.
Ba ya buฦ™atar kuษ—i โ€” kuyi shi ku ga sakamakon rayuwarku.

๐Ÿชถ Abin da ake buฦ™ata (Kayan aiki):

masara ษ—aya (wanda yana cikin ษ“awon sa)

๐Ÿ•ฏ๏ธ Yadda ake aikatawa:

1. Da dare kafin ka kwanta barci,

saka masarar nan a ฦ™arฦ™ashin matashin kai ka kwanta barci a kai.

2. Da safe, kafin ka yi magana da kowa,

ษ—auki masarar nan,

sannan ka cire rigarka gaba ษ—aya kamar sabuwar haihuwa (wato tsรฎrรกrรก),

ka yi niyyarka ta bude ฦ™ofa da arziki, kana faษ—in:

Na cire tufafina domin ka buษ—e mini duk ฦ™ofofi.โ€

3. Bayan haka, ka cire ษ“awon mamasar

4. Sannan ka kai wannan masarar ka ba dabbobi (ko kaji, akuya, da sauransu) ka ce:

โ€œIna ba ku waษ—annan masara domin in sami arziki cikin alโ€™amurana.โ€

5. Bayan haka, aikin ya kammala.

Sakon ฦ™arshe:

Ka lura da kanka bayan ka gama wannan aiki โ€” na ba ka wannan sirri ne da zuciya ษ—aya, ba tare da ษ“oye komai ba.

Domin samun ire-iren waฦดannan fa'idodin ku ziyarci website ษ—inmu ๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

www.taskar-asirai.com.ng

๐Ÿ•Š๏ธ Dr. Sharif Basiru Tam
๐Ÿ“ž 08144698283 /08083934979/09064425349

Nayi izini ga duk wanda ya turawa groups 10, yayi Like da following kuma ya rubuta Salatin Annabi (SAW).

Wannan sabuwar shafin mu ne ๐Ÿ†•.kuyi Follow domin a duk lokacin da aka rufe shafinmu, za mu ci gaba da amfani da wannan shafin don taimakawa kamar yadda muka saba. kuma zamu koma amfani dashi yanzu

โœ… Sunan shafin:

๐Ÿ‘‰ Dr. Sharif Basiru Tam
๐Ÿ”— https://www.facebook.com/share/1BHMKxm6pP/

๐ŸŒ Ku biyo mu ta Social
Media:

โšซTwitter โŒ๐Ÿ‘‰
https://x.com/tambasiru?t=F3c4IU7xjg9s27DsXnxHtw&s=09

๐Ÿ”ต page:๐Ÿ‘‰ https://www.facebook.com/profile.php?id=100063624953607
๐ŸŸข WhatsApp Channel:๐Ÿ‘‰ https://whatsapp.com/channel/0029VaGquskIyPtQI5SMJK2l
๐Ÿ“จ Telegram Group:๐Ÿ‘‰ https://t.me/drsharifbasirutaskarasiraimalam

๐Ÿ”ด YouTube Channel:๐Ÿ‘‰ https://youtube.com/?si=uG8rKIVF9AueQTCe

๐ŸŽฅ TikTok Page:๐Ÿ‘‰ https://tiktok.com/.asirai.malamtv

๐ŸŒ Websites:

www.taskar-asirai.online
www.taskar-asirai.store
www.tambasirunigerialimited.com.ng
๐Ÿ•Š๏ธ Ku biyo mu domin samun ingantaccen sirrin rayuwa, buษ—e hanyoyin arziki da wadata.
๐Ÿ™ Mungode sosai da goyon bayan ku.

22/10/2025

Sanyin qashi

Address

Jalingo
Jalingo
660213

Telephone

+2348144698283

Website

http://www.tambasirunigerialimited.com.ng/

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when T a m basiru Nigeria limited posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to T a m basiru Nigeria limited:

Share