Aminu Hausaboy

Aminu Hausaboy Content Creator | Community Manager | Ambassador | Blockchain Enthusiast | Account manager |

03/07/2025

Alhamdulillah

25/06/2025

Ba dole sai ka yi kuɗi ba, amma kar da ka sakarwa talauci fuska domin bai da mutunci ka dage da nema.

MUHIMMIN LABARI....Kamar yadda harin da Amurk@ ta kai ta sama bai kashe sojojin Iran ko farar hula ba, Iran ma tace hare...
23/06/2025

MUHIMMIN LABARI....

Kamar yadda harin da Amurk@ ta kai ta sama bai kashe sojojin Iran ko farar hula ba, Iran ma tace hare-haren ta ba na kashe sojojin AMURK@ bane a sansanin su da ta farmaka.

Iran ta kuduri niyar rusa sansanonin Amurk@ ne k**ar yadda s**a nemi rusa masana'antar nukiliyarta. Wannan shi ne cikakken matakin da Iran ta ɗauka, domin a yanzu dole ne su ƙara kaimi ga hare-hare akan Muzra'ila kai tsaye. Hakan sake gaskata kalaman Jagorane Sye Ali Khamane'i(Dz) da yace "Bom da Bom, Kisa da Kisa".

— Muhammad Balaa Afuwaa

22/06/2025
22/06/2025

Dubun dubatan ɗalibai sun fito zanga zangar nuna goyon bayan ga jagorancin Jagora Ayatollah Ali Khamenei tare da nuna goyon bayansu akan kasarsu ta mayar da martani akan Amurka da kawayenta....

Duk da cewa yanzu haka akwai hare haren da Izra@ila ke kaiwa birnin Tehran da Drones amma hakan bai hana matasan fitowa don nuna goyon bayansu ba...

To Madallah....

Dmitry Medvedev tsohon shugaban kasar Russia ya rubuta a shafinsa na Twitter X cewa zaa cigaba da ayyukan nukiliya a Ira...
22/06/2025

Dmitry Medvedev tsohon shugaban kasar Russia ya rubuta a shafinsa na Twitter X cewa zaa cigaba da ayyukan nukiliya a Iran domin duk kayayyakin enrichment suna nan kalau...

Ya kara cewa a yanzu akwai kasashen da a shirye suke su tura da mak**an Nukiliya kai tsaye zuwa Iran idan har ita Iran tana bukata....

Na ciro wani sashi ne na dogoyen bayanan da Medvedev keyi yanzu haka a Twitter...

22/06/2025

Daga birnin San Diego California na Amurka dubun dubatan mutane sun fara zanga zanga mai taken TRUMP MUST GO sak**akon shiga yaƙi da Trump yayi ba tare da amincewar majalisoshin Amurka ba

22/06/2025

HARIN AMERIKA A KASAR IRAN:
Sun sani sarai cewa Iran batada nukilya, abunda suke so shine ruguza tsarin mulkin da malaman Addini ke jagora. Domin yafi nukiliya barazana, sun sani irin kulkin ne kadai ke hana mutane sujada garesu. Shi yasa ake k**a malamai a wasu garuruwan domin tsoratar dasu sa baki a siyasa.

GBU-57 Shine qarshen qarfin Amruka idan kuka cire Nukliya Bomb, Yanzu sunyi Amfani dashi har guda 12 a Iran,Duk 1 kudins...
22/06/2025

GBU-57 Shine qarshen qarfin Amruka idan kuka cire Nukliya Bomb, Yanzu sunyi Amfani dashi har guda 12 a Iran,

Duk 1 kudinsa 4.8million Dollars to sau 12 buqata kuma bata biya ba tunda wannan makami yana tafiyar meter 61 a cikin qasa, ita kuma Iran ance Masana'antun Nukiliya dinta su kai 1km a qarqashin qasa, 1000meter ne yake 1km idan aka cire meter 61 saura nisan 939meters.

Kenan babu Makamin da zekai Inda Masana'antun Nukiliya Iran suke bare kuma sunma ce sun cire komai tun watan 3.

Yanzu qarshen kurin Amurka ya qare tayi amfani da makamin da bana tunanin tanada wani irinsa guda 100 a qasa gashi kuma wannan yaqin fara shi akayi ba'a san lokacin tsayawa ba.

22/06/2025

" Yarjejeniya ta ƙare, Jiragen ruwa na Amurk@ sun zama halastattu in s**a keto ruwan Maliya".

— Yemen.

الحرس الثوري الإيراني: أطلقنا صاروخ خيبر لأول مرة على إسرائيل
22/06/2025

الحرس الثوري الإيراني: أطلقنا صاروخ خيبر لأول مرة على إسرائيل

Address

Kano

Opening Hours

Monday 09:30 - 22:00
Tuesday 09:30 - 22:00
Wednesday 09:00 - 22:00
Thursday 09:30 - 22:00
Friday 09:30 - 22:00
Saturday 09:30 - 22:00
Sunday 09:30 - 22:00

Telephone

+2347063000076

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Aminu Hausaboy posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Aminu Hausaboy:

Share