Pantamiyya Solidarity Forum

Pantamiyya Solidarity Forum Supporting Prof. Isa Ali Ibrahim Pantami

DA DUMI-DUMI: Wakilin APC Yayi Batan Dabo Yayin Da Ake Irga Sakamakon Zabe A Rumfar Zaɓen Gwamna AdelekeAn ruwaito cewa ...
15/08/2026

DA DUMI-DUMI: Wakilin APC Yayi Batan Dabo Yayin Da Ake Irga Sakamakon Zabe A Rumfar Zaɓen Gwamna Adeleke

An ruwaito cewa wakilin jam’iyyar APC ya ɓace a rumfar zaɓen Gwamna Ademola Adeleke, yayin da ake tsaka da irga sakamakon zabe, yayin magoya bayan Adeleke ke gudanar da bukukuwan murna bayan samun nasara a rumfar.

Ana ci gaba da tattara sakamakon zaɓen a sassan Jihar Osun.

Abba Sani Pantami

DA DUMI-DUMI: Adeleke ya tayar da hankali kan zargin shirin kwace cibiyoyin tattara sakamakon zabe na OsunGwamnan Jihar ...
15/08/2026

DA DUMI-DUMI: Adeleke ya tayar da hankali kan zargin shirin kwace cibiyoyin tattara sakamakon zabe na Osun

Gwamnan Jihar Osun, Ademola Adeleke, ya bukaci Shugaba Bola Ahmed Tinubu da ya dauki matakin hana wasu ’yan siyasa da ya kira "wadanda jama’a s**a yi watsi da su," yin yunkurin kawo cikas ko kwace cibiyoyin tattara sakamakon zaben gwamnan jihar.

Adeleke ya bayyana hakan ne a wani sako da ya wallafa a kafar sada zumunta yau Asabar, yayin da ake ci gaba da tattara sakamakon zaben gwamnan Jihar Osun.

Ya kuma bukaci hukumomin da abin ya shafa su tabbatar da cewa an gudanar da aikin tattara sakamakon cikin tsari da gaskiya, ba tare da katsalandan ba.

Abba Sani Pantami

DA DUMI-DUMI: Ganduje Ya Isa Jihar Osun Yayin Da INEC Ke Tattara Kashi 81% Na Sakamakon Zaɓe.Tsohon Gwamnan Kano kuma ts...
15/08/2026

DA DUMI-DUMI: Ganduje Ya Isa Jihar Osun Yayin Da INEC Ke Tattara Kashi 81% Na Sakamakon Zaɓe.

Tsohon Gwamnan Kano kuma tsohon Shugaban APC na ƙasa, Abdullahi Umar Ganduje, ya isa Jihar Osun yayin da Hukumar zabe mai zaman kanta INEC ke ci gaba da tattara sakamakon zaɓen gwamnan jihar.

Rahotanni sun ce zuwa wannan lokaci, an tattara kusan kashi 81 cikin 100 na sakamakon zaɓen.

Abba Sani Pantami

Da ɗumi-ɗumi:  Gwamna Adeleke na kan gaba a Osun Ya bawa jam’iyyar APC Tazara da kuri’u 177,572Gwamnan Osun, Ademola Ade...
15/08/2026

Da ɗumi-ɗumi: Gwamna Adeleke na kan gaba a Osun Ya bawa jam’iyyar APC Tazara da kuri’u 177,572

Gwamnan Osun, Ademola Adeleke, na jam’iyyar Accord, ya ci gaba da jagoranci yayin da INEC ke tattara sakamakon zaɓen gwamnan jihar.

Daga cikin wards 303 cikin 332, Adeleke ya samu kuri’u 177,572 (50.5%), yayin da dan takarar APC, Bola Oyebamiji, ya samu 158,588 (45.1%).

Dan takarar ADC, Najeem Salaam, na matsayi na uku da 5,917.

Ana ci gaba da tattara sauran sakamako kafin INEC ta ayyana wanda ya lashe zaɓen.

15/08/2026

Muma yan Dukku hakane, Allah ya kawo mana sauyi.

‎Alhamdulillah.‎I have received my Letter of Appointment as CO'ORDINATOR, PDP YOUTH MOUVEMENT DUKKU L.G.A‎I am deeply gr...
15/08/2026

‎Alhamdulillah.

‎I have received my Letter of Appointment as CO'ORDINATOR, PDP YOUTH MOUVEMENT DUKKU L.G.A

‎I am deeply grateful for the generosity and trust shown to me by the State Co'ordinator of the PDP youth Movement Sir Bashir Shuaibu Umar for giving me this opportunity. Indeed, this trust and recognition of my worth have made all of this possible. I will make every effort to ensure that I successfully discharge the responsibility that has been entrusted to me.

‎I pray that Almighty God continues to guide our steps, strengthen our unity, and direct us to total victory for Our Great Party, PDP in DUKKU LGA and beyond.

‎Thank you, and God bless PDP.

‎Abdulrahman Gidado Teacher
‎Co'ordinator, PDP Youth Movement
‎Dukku LGA

I am still in shock since I heard about the passing of our brother, Malam Aliyu Ladan. I fondly called him "Babana" as h...
15/08/2026

I am still in shock since I heard about the passing of our brother, Malam Aliyu Ladan. I fondly called him "Babana" as he shared the same name with my father.

Malam Aliyu Ladan was a respected personality from Gombe State: a graduate of the University of Madinah, an encyclopedia of amazing stories of our pious predecessors, a Haafiz of the Glorious Book with an eloquent and mesmerizing recitation, and a man who was always smiling. We have indeed lost a rare gem who was in a class of his own in that regard.

The most beautiful moment I spent with him was in 2002 when I traveled to Maradi in the Niger Republic for a public lecture, while he was a senior teacher at Almufeeda School, before his return to Nigeria. Even though my relationship with him spanned over 32 years, the days we spent in Maradi were unique.

We belong to Allah and indeed to Him is our return, without doubt.

We have lost one of the best among us in the recitation of the Qur'an and in recounting the anecdotes of our pious predecessors.

My prayer is, O Allah, forgive Haafiz Aliyu Ladan and raise his station among those who are guided. Send him along the path of those who came before, and take care of the family he leaves behind. Forgive us and him, O Lord of the worlds. Enlarge for him his grave and shed light upon him in it.

May Allah overlook his shortcomings and admit him into Jannatul Firdaus and give his family, relatives, associates, students, teachers and all loved ones the patience to bear this irreparable loss.

Professor Isa Ali Pantami
(Majidadin Daular Usmaniyya).

Ina masoyan malan ne?
15/08/2026

Ina masoyan malan ne?

Address

Dukku
Dukku

Telephone

+2349021608032

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Pantamiyya Solidarity Forum posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share