Hausa Daily News

Hausa Daily News You can post and comment in this page

Babbar kotun tarayya ta dakatar da Gwamna Abba Yusuf daga nada Muhammadu Sanusi II a matsayin Sarkin Kano - Karanta cika...
24/05/2024

Babbar kotun tarayya ta dakatar da Gwamna Abba Yusuf daga nada Muhammadu Sanusi II a matsayin Sarkin Kano - Karanta cikakken rahoton a sashen sharhi.

Hoto: (X)

SUBHANALLAHI: Yanzu abokina da ke Dukku yake sanar mini da cewa, masu garkuwa da mutane sun shiga garin Dukku da ke jiha...
08/10/2023

SUBHANALLAHI: Yanzu abokina da ke Dukku yake sanar mini da cewa, masu garkuwa da mutane sun shiga garin Dukku da ke jihar Gombe da misalin karfe biyu na Daren jiya, har sun sace mutane guda biyu, hada surukin shi a cikin mutanen da s**a dauke. Wannan mummunan labarine ga duk wani dan jihar Gombe, Allah muna rokonka da ka takaita mana wannan sabuwar musifan da ta fara tinkaro jihar mu.

JAMI'AR GOMBE TA YI BIKIN YAYE ƊALIBAIDaga Haji ShehuGwamna Muhammadu Inuwa, CON (Dan Majen Gombe) ya halarci taron biki...
08/10/2023

JAMI'AR GOMBE TA YI BIKIN YAYE ƊALIBAI

Daga Haji Shehu

Gwamna Muhammadu Inuwa, CON (Dan Majen Gombe) ya halarci taron bikin yaye daliban jami'a Mallakar jihar Gombe, karo na 10, 11, 12, da 13

Yayin taron, hukumar jami'ar ta bada digirin digirgir na girmamawa (Dr) ga fitattun mutane wadanda s**ayi fice a fannoni da dama;

- Tsohon Sakataren gwamnatin tarayya, Boss Gida Mustapha, ya samu lambar girmamawa na (Dr).

- Tsohuwar Ministar kudi, Zainab Shamsuna Ahmed, ta samu lambar girmamawa ta (Dr).

- Tsohon Shugaban hukumar TETfund, Mutawalli Shettima Ibrahim Imam, ya samu lambar girmamawa na (Dr).

- Malam Hadi Muhd, dattijon da yayi fice ta fannin kere-kere, ya samu lambar girmamawa na (Dr).

- Marigayi Timothy Shelpidi, ya samu lambar girmamawa ta (Dr)

- Professor Idriss Muhammad, ya samu karin matsayi zuwa Emeratus.

Address

Hashidu
Dukku

Telephone

+2349063421378

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hausa Daily News posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Hausa Daily News:

Share

Category