Hubbul Qur'an TV

Hubbul Qur'an TV Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Hubbul Qur'an TV, TV Channel, Dukku.
(7)

A Platform for Quran lovers.🌹❤️
إِنَّ الَّذِينَ يَتْلُونَ كِتَابَ اللَّهِ وَأَقَامُوا الصَّلَاةَ وَأَنفَقُوا مِمَّا رَزَقْنَاهُمْ سِرًّا وَعَلَانِيَةً يَرْجُونَ تِجَارَةً لَّن تَبُورَ.🥰

Preparation for the Closing Quranic Recitation Competition Gombe State 🤍Yã ALLAH kabawa yan takara Nasara 🤲🤲
30/08/2026

Preparation for the Closing Quranic Recitation Competition Gombe State 🤍

Yã ALLAH kabawa yan takara Nasara 🤲🤲

30/08/2026

Kuyi mana Mentioning Yan media Da kuke amfana dasu Sosai👇👇👇

Daga Gurin Walimar Gorzuwa Maryam Ibrahim dan Azumi
30/08/2026

Daga Gurin Walimar Gorzuwa Maryam Ibrahim dan Azumi

Ahlul Qur'an Sune Ahalin Allah Gobe QiyamaAnnabi Muhammad {S.A.W} Yana Cewa!{إن لله أهلين، وأهل الله هم اهل القرآن}Muyi ...
30/08/2026

Ahlul Qur'an Sune Ahalin Allah Gobe Qiyama

Annabi Muhammad {S.A.W} Yana Cewa!
{إن لله أهلين، وأهل الله هم اهل القرآن}
Muyi Ƙokarin Zama Masu Karanta Alqur'ani Da Aiki Da Abinda Muke Karantawa Dan Neman Tsiran Mu.

Allah Kasa Alqur'ani Yayi Ceto A Garemu🤲🥹

Hubbul Qur'an TV ✍️

29/08/2026

Wallerhi Dadi na cikin
Alqur'ani
😝

29/08/2026

Al-Qur'ani baya buƙatar lokacin ka, saidai lokacin ka ne ke buƙatar Al-Qur'ani.

Wakilin Nigeria mai Fara’a 🤍
29/08/2026

Wakilin Nigeria mai Fara’a 🤍

APPRECIATION TO HIS EXCELLENCY, DR. AGBU KEFAS, FOR SUPPORTING AND HONOURING ABDULMALIK INUWAOn behalf of the family of ...
28/08/2026

APPRECIATION TO HIS EXCELLENCY, DR. AGBU KEFAS, FOR SUPPORTING AND HONOURING ABDULMALIK INUWA

On behalf of the family of Abdulmalik Inuwa and the entire Muslim community in Taraba State, we sincerely appreciate and commend His Excellency, Dr. Agbu Kefas, Executive Governor of Taraba State, for his exceptional support, sponsorship, and recognition of Abdulmalik Inuwa, who proudly represented Nigeria at the prestigious World Qur’anic Competition in the Kingdom of Saudi Arabia.

His Excellency, Governor Agbu Kefas, demonstrated remarkable commitment by sponsoring Abdulmalik Inuwa throughout his participation in the international competition, supporting him from the beginning of his journey through to the successful completion of the competition.

This generous gesture goes beyond financial support. It is a clear demonstration of His Excellency’s commitment to promoting Qur’anic education, nurturing young talents, supporting Islamic activities, and providing opportunities for young people in Taraba State to excel on both national and international platforms.

During the celebration of the 35th Anniversary of the Creation of Taraba State, His Excellency further demonstrated his appreciation by honouring Abdulmalik Inuwa and celebrating his remarkable achievement in representing Nigeria on the global stage. This recognition is a great source of pride to his family, the Muslim community, Taraba State, and Nigeria as a whole.

We also sincerely commend and appreciate the Managing Director of the Nigerian Ports Authority, Dr. Abubakar Dantsoho' for his valuable efforts and contributions towards the successful participation of Abdulmalik Inuwa in the Qur’anic competition.

The support and encouragement received from these distinguished leaders have further inspired Abdulmalik and other young people to pursue excellence, uphold their faith, and continue to make Taraba State and Nigeria proud.

The continued commitment of His Excellency, Governor Agbu Kefas, to supporting Islamic activities, promoting education, and empowering young people reflects his inclusive and people-centred leadership and his determination to build a better and more prosperous Taraba State.

Once again, on behalf of the family of Abdulmalik Inuwa and the entire Muslim community in Taraba State, we express our profound gratitude to His Excellency, Dr. Agbu Kefas, for his generosity, encouragement, sponsorship, and unwavering support.

May Almighty Allah continue to guide, protect, and bless His Excellency, grant him greater wisdom and strength, and reward him abundantly for his service to Taraba State, Nigeria, and humanity.

Signed:
Special Adviser on Muslim Religious Matters
to the Executive Governor of Taraba State

Hubbul Qur'an TV 😍

Rayuwa tayi Albarka Dr. Jameel Muhammad Sadis Tare Da ‘ Dansa mai Suna Abdullahi Jameel” Muh’d “ A Wajen Tafseer Quran”A...
28/08/2026

Rayuwa tayi Albarka Dr. Jameel Muhammad Sadis Tare Da ‘ Dansa mai Suna Abdullahi Jameel” Muh’d “ A Wajen Tafseer Quran”

Allah Yakara Wa Rayuwar Albarka”
Mallam.

DAGA DAN TAKARAR MUSABAQAH ZUWA ALQALIN MUSABAQAR DUNIYA🌎? LABARINSA YA CANCANCI A SANI! 📖🧏Akwai wasu ’yan Najeriya da s...
28/08/2026

DAGA DAN TAKARAR MUSABAQAH ZUWA ALQALIN MUSABAQAR DUNIYA🌎? LABARINSA YA CANCANCI A SANI! 📖🧏

Akwai wasu ’yan Najeriya da s**a ɗaga tutar ƙasar nan a duniya ta hanyar Alƙur’ani, amma tarihin Goni Tahir Gwani Idris yana daga cikin labaran da s**a cancanci a riƙa tunawa da su. ❤️📖

Tun yana ƙarami ya kammala haddar Alƙur’ani, sannan ƙwarewarsa ta kai shi manyan gasannin Alƙur’ani na duniya.

🇸🇦 1994: Ya wakilci Najeriya a Saudiyya, inda ya samu matsayi na 1️⃣ a rukuninsa.

🇦🇪 2002: Ya sake wakiltar Najeriya a Dubai International Holy Qur’an Award, inda ya samu matsayi na 4️⃣ cikin masu karatu daga ƙasashe daban-daban na duniya. 🌍

Amma abin da ya fi ɗaukar hankali shi ne, bai tsaya a matsayin ɗan takara ba. Daga baya ƙwarewarsa ta kai shi matsayin alkali a wasu manyan gasannin Alƙur’ani na duniya. 🏆📖

💚 Daga ɗan Najeriya → zuwa wakilin ƙasa → zuwa wanda ke tantance zakarun Alƙur’ani na duniya!

Wannan shi ne irin tarihin da ya kamata sabbin ƙarnin Najeriya su sani kuma su yi alfahari da shi. 🇳🇬❤️

👇 Shin kai ma ka taɓa jin labarin Goni Tahir Gwani Idris?
Ka rubuta “NA SANI” ko “BAN SANI BA” a comments. 😍🔥

Address

Dukku

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hubbul Qur'an TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category