Online Market

Online Market One of the penalties for refusing to participate in politics is that you end up being governed by your inferiors. Plato

Malami kuma waliyi
19/08/2023

Malami kuma waliyi

09/05/2023

Kotu ta koli tabbatar da Adekeke

Mai Girma Gwamnan Jihar Kano Dr.  Abdullahi Umar Ganduje OFR, yayi ganawa ta Musamman da Shugaban Kasa Mai Jiran Gado As...
09/05/2023

Mai Girma Gwamnan Jihar Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje OFR, yayi ganawa ta Musamman da Shugaban Kasa Mai Jiran Gado Asiwaju Bola Ahmad Tinubu a Gidansa dake Ekoyi a Jihar Lagos. Tuesday, 9/5/2023

26/04/2023

Rarara ya kai kara wajan tunibu

26/04/2023

Rarara ya kai kara

ZABEN GWAMNA:  Abba Gida-Gida ne ke kan gaba da tazarar kuri'u sama da dubu dari da Arba'in.Ga Sakamakon zaben Gwamnan j...
19/03/2023

ZABEN GWAMNA: Abba Gida-Gida ne ke kan gaba da tazarar kuri'u sama da dubu dari da Arba'in.

Ga Sakamakon zaben Gwamnan jihar Kano ya kammala daga dakin tattara Sakamakon zaben jam'iyar NNPP.

NNPP 1,019,604.
APC 884,334

Sakamakon ya nuna Abba Gida-Gida ne ya lashe zaben da tazarar kuri'u Kamar haka: 143,772

Yan Majalissun jamiyyar NNPP Guda 18 Da Sanatoci 2 Sunje sun kaiwa Baban mu Alh. Aminu Alhassan Dantata Ziyara Domin yas...
16/03/2023

Yan Majalissun jamiyyar NNPP Guda 18 Da Sanatoci 2 Sunje sun kaiwa Baban mu Alh. Aminu Alhassan Dantata Ziyara Domin yasaka musu Albarka.

Da dumi'dumi: Yan Kwankwasiyya a mazabar Rijiyar Zaki Dake Kano sun gudanar da sallar Nafilah domin Neman gama zaben Gwa...
16/03/2023

Da dumi'dumi: Yan Kwankwasiyya a mazabar Rijiyar Zaki Dake Kano sun gudanar da sallar Nafilah domin Neman gama zaben Gwamnan jihar Kano na ranar Asabar lafiya tare da rokon Allah ya bawa Engr Abba Kabir Yusuf Nasara A zaben Mai zuwa. Ungogo Local Government Kwankwasiyya Reporters SIYASAR KANO

Congratulations Senator Rufa'i Hanga. Allah ya yi Jagora. NNPP 2 Senators
14/03/2023

Congratulations Senator Rufa'i Hanga. Allah ya yi Jagora. NNPP 2 Senators

Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa INEC, ta canja sakataren gudanarwarta reshen jihar Kano, Garba Lawan, inda ta maye ...
11/03/2023

Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa INEC, ta canja sakataren gudanarwarta reshen jihar Kano, Garba Lawan, inda ta maye gurbinsa da Muhammad Alhaji Dauda, kamar yadda sakataren hukumar na ƙasa, Rose Oriaran Anthony, ya shaida cikim takardar da ya aike masa, mai kwanan watan 10 ga watan Maris na shekarar 2023.

A makon da ya gabata ne dai, wasu mambobin jam'iyyar NNPP a jihar Kano, karkashin jagorancin tsohon shugaban hukumar bunƙasa manyan makarantu ta ƙasa, Abdullahi Baffa Bichi, s**a gudanar da wata zanga-zanga da ke neman a dauke Garba Lawan domin tuni lokacin aikinsa ya ƙare.

Bugu da ƙari, jam'iyyar NNPP na zargin Garba Lawan da cewa, ya cikin Kanwa uwar gami da aka yi musu zaɓen Inkwankulusib a zaɓen shekarar 2019, wanda yayi sanadin rasa kujerar gwamnan Kano ga ahalin kwankwasiyya. KWANKWASIYA REPORTERS NIGERIA.

10/03/2023

Toh tunda an fara biyan scholarship masu gratuity yaushe zaku fara biyan su

Address

IMG
Dutse

Telephone

+2348138575306

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Online Market posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Online Market:

Share