
19/09/2025
An Fara Kirkirar Basirar Fasahar dan Adam Wato Ai.
Tun A Shekarar A lab 1956 A Wani Taro da Ya Gabata da a Kai na Masana Kimiya da Fasaha.
A Jami'yar Dartmouth Daga wani Makaranci computer Science dan kasar Amurka Wato John Mc Carthy shine ya Fara Ambaton sunan Artificial Intelligence, A Taron da S**ayi na Masana Kimiya da Fasaha.
A nanne Malatta Taron S**a Saka Ambaci Ai!
John Mc Carthy yace Ai Injine Ma'ana Machine ne da Basirar dan Adam
Ai ya kasu kashi Uku A kwai ANI, AGI, Sannan A kwai ASi.
1. Artificial Narrow Intelligence shene ake Kira da weak Ai, Aikinsa shine Cigaban Tsarin naura Mai Kwakwalwa an tsara shine ya dinga Gyara matsalar wani keban taccen aiki.
2. AGI shine Ai Mai Karfi a bangaran sa na Basirar dan adam aikin sa shine zai iya yi kowanne aiki da dan Adam zaiyi.
3.ASI aikin sa shine A Tsarin Computer Zai Shige Tunanin Dan Adam sannan zai iya kamar Wato da mutun yake dashi
Kamar Abun da muke na yau da kullum Rubutu, Wanda ya hada da na emails, voice, da Sauran su
βοΈDan Isah Web3 Kuyi Share da like kudann follower.