AREWA SPORT News TV

AREWA SPORT News TV Barkanku.da zuwa wannan gida Mai albarka zakudunga samun labaran wasanni masukayatarwa mungode👍⚽

Ronald Araujo ya fara amfani da safar fuska a wajen motsa jiki,  Bayan raunin da  ya samu a fuskar sa a wasan da Barca t...
07/12/2023

Ronald Araujo ya fara amfani da safar fuska a wajen motsa jiki, Bayan raunin da ya samu a fuskar sa a wasan da Barca ta doke Atletico Madrid.

• AREWA SPORT NEWS TV

Rodri Bai taba buga wasa ba a duk lokacin da man City sukai rashin a kakar wasa ta bana premier league.Rashin nasara aka...
07/12/2023

Rodri Bai taba buga wasa ba a duk lokacin da man City sukai rashin a kakar wasa ta bana premier league.
Rashin nasara akan 1-0 a Newcastle rashin nasara 2-1 a hannun Wolves Rashin nasara 1-0 a hannun Arsenal Rashin nasara 1-0 a hannun Aston Villa

Duk waddan Nan wasannin Rodri baibuga ba
AREWA SPORT NEWS TV

Diego Simeone baitaba yin nasara a waje akan Barcelona ba a kowacce gasa dukk da yashefa shekaru 12 a Atletico de Madrid...
05/12/2023

Diego Simeone baitaba yin nasara a waje akan Barcelona ba a kowacce gasa dukk da yashefa shekaru 12 a Atletico de Madrid.

"yan wasan Real Madrid sunyi murna a yau a gurin atisaye bayan daya lashe kyautar Golden Boy.Arewa sports News TV.
05/12/2023

"yan wasan Real Madrid sunyi murna a yau a gurin atisaye bayan daya lashe kyautar Golden Boy.

Arewa sports News TV.

Kuyi following wannan Page zaku ringa samun labaran sanni masu kayatarwa
05/12/2023

Kuyi following wannan Page zaku ringa samun labaran sanni masu kayatarwa

'Yan wasan farko Xi na Barcelona da Atletico Madrid! AREWA SPORT NEWS TV
03/12/2023

'Yan wasan farko Xi na Barcelona da Atletico Madrid!

AREWA SPORT NEWS TV

Yau za,a fafa ra tsakanin Barcelona da atletico de Madrid da misalin karfe 9:00 na dare
03/12/2023

Yau za,a fafa ra tsakanin Barcelona da atletico de Madrid da misalin karfe 9:00 na dare

Barcelona za ta ba ɗan wasan Poland Robert Lewandowski damar tafiya a kakar 2024-25, Real Madrid za ta ɗauko Xavi Alonso...
03/12/2023

Barcelona za ta ba ɗan wasan Poland Robert Lewandowski damar tafiya a kakar 2024-25, Real Madrid za ta ɗauko Xavi Alonso matsayin koci

Jude Bellingham ya ci kwallaye 15 fiye da kwallayen da ya zura a kakar wasan da ta gabata 14.Muna watan Nuwamba ne fa!Ku...
29/11/2023

Jude Bellingham ya ci kwallaye 15 fiye da kwallayen da ya zura a kakar wasan da ta gabata 14.

Muna watan Nuwamba ne fa!
Ku kasan ce da AREWA SPORT NEWS TV domin.samun labarin wasanni

AREWA sport news tv

Damar da ta ragewa Manchester United kawai shine ta samu nasara akan Bayern Munich. • AREWA SPORT News tv
29/11/2023

Damar da ta ragewa Manchester United kawai shine ta samu nasara akan Bayern Munich.

• AREWA SPORT News tv

🚨A Yau Ƙungiyar FC Barcelona Take Bikin Cika Shekaru 124 Da Kafuwa ✅itz  Oitz Oppicial sadeeq ahmad      ✊Group-leader👑
29/11/2023

🚨A Yau Ƙungiyar FC Barcelona Take Bikin Cika Shekaru 124 Da Kafuwa ✅

itz Oitz Oppicial sadeeq ahmad
✊Group-leader👑

🚨💰| Barça ta samu €70.55m daga gasar zakarun Turai ta bana.  [Mundo Deportivo]
29/11/2023

🚨💰| Barça ta samu €70.55m daga gasar zakarun Turai ta bana. [Mundo Deportivo]

Address

Barkan Ku Da Zuwa Wannan Gida Mai. Albarka Zai Dinga Kawomu Ku Labari Wasanni. Masu. Kayatarwa Mungode
Dutse

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when AREWA SPORT News TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category