Dini Ahmed Garu

Dini Ahmed Garu Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Dini Ahmed Garu, Digital creator, Dutse.

FREE UMAR DANJANI.
06/08/2024

FREE UMAR DANJANI.

Sanata Abdul Ahmed Ningi OON Yau Azaman Gaggawa da Majalissan Dattawa Tayi Domin Nemo Yadda za’a Magancen Fitar Matasa Z...
31/07/2024

Sanata Abdul Ahmed Ningi OON Yau Azaman Gaggawa da Majalissan Dattawa Tayi Domin Nemo Yadda za’a Magancen Fitar Matasa ZANGA ZANGA.

Sanata Abdul Ahmed Ningi Yace Matasa Su Fita Domin ZANGA ZANGAR Limana, Babu Taba Kayan Kowa, Babu Kona Kayan Kowa, Ayi ZANGA ZANGA Cikin Limana.

Sanata Abdul Ahmed Ningi Ya Goyi Bayan Yan Nigeria Domin Fita ZANGA ZANGA Tinda Gwabnatin Tarayya Ta Hana Asauqaqa Kayan Abinci Domin Talakawan Nigeria su Sami Sauqin Rayuwa Musamman Wajan Kayan Abinci da Kuma Cire Tallafin Man Fetur, Sauqar Dallan Amurka.

Yau Cikin Zaman da Akayi A Zauren Majalissan Dattawa Dake Babban Birnin Tarayya Abuja. Nigerian Senate
31-July-20224.

Address

Dutse

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dini Ahmed Garu posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share