Bashir Isah Sulaiman

Bashir Isah Sulaiman Politician🌍
Digital Creator and📹
Football Journalist⚽

And now, who is the Penalty buddy
21/07/2026

And now, who is the Penalty buddy

21/07/2026

, In Sha Allah zaka kai fiye da inda kake tunani

16/05/2026

Allah ya wadaran Mulkin yan uwa da ƙannai

And you must comeback In Sha Allah

Muna kira da babbar murya ga al'ummar karamar hukumar Kiyawa dasu farka, su bar mulkin dangi da 'ƴan uwa su dawo mulkin ...
08/03/2026

Muna kira da babbar murya ga al'ummar karamar hukumar Kiyawa dasu farka, su bar mulkin dangi da 'ƴan uwa su dawo mulkin da za'a kawowa matasa cigaba da ma al'ummar Kiyawa baki daya.
A zaben 2027 lallai mai girma dan takarar dan Majalisar jiha Alh. Kabiru Yahaya (OGAN BOYE) zamu zaba domin munsan shi da kokari tun kafin ya hau. Ya kawowa karamar hukumar mu cigaba da aikace aikace a guraren da dama na mazabun mu.

Chanji akan chanji shine zai kawo mana mafita a Kiyawa 💯💯

✍️Bashir Isah Suleiman.
Member Ogan Boye Media Team Supporters

Gaisuwa tare da fatan an sha ruwa lafiyaAssalamu Alaikum wa Rahmatullahi wa Barakatuhu.Ina miƙa gaisuwa ta musamman gare...
05/03/2026

Gaisuwa tare da fatan an sha ruwa lafiya

Assalamu Alaikum wa Rahmatullahi wa Barakatuhu.

Ina miƙa gaisuwa ta musamman gare ku, tare da fatan kun sha ruwa lafiya, Allah Ya karɓi ibadunmu, Ya gafarta mana kura-kuranmu, Ya sa mu dace da alherin wannan wata mai albarka.

Allah Ya ƙara mana lafiya, zaman lafiya, da ci gaba a rayuwarmu baki ɗaya.

Al'barkacin Wannan wata na Ramadan Muna kara yiwa Wannan Bawan Allah Addu’ar ubangiji Allah ya cika masa Burinsa Na Al'kairi.

With my Friend FUD Dutse
06/02/2026

With my Friend FUD Dutse

Address

Bokkoto
Dutse

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Bashir Isah Sulaiman posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share