YIedep User

YIedep User Group for YIedep Update

23/01/2026

Ball Possession Abba Gida Gida 85 Madugu 15.
Short On Target Abba 19 Madugu 2
Offside 3 Madugu 11.

11/01/2026

Good Morning

11/01/2026

Betting apps steal your money, time, and dreams. Delete them.

11/01/2026

High-income individuals manage risk; low-income individuals avoid it.

11/01/2026

Assets are acquired before luxury can be afforded

11/01/2026

If you fail to save and invest, you will likely end up broke in life.

11/01/2026

Al-Imam Hasanul Basariy (R.A) yace: Lalacewar zuciya yana faruwa ne daga Abubuwa guda shida :

1. Mutane suna aikata zunubi da niyyar wai zasu tuba daga baya.

2. Mutane suna neman ilimi amma basu yin aiki dashi.

3. Idan kuma zasuyi aiki, basu yinsa da ikhlasi.

4. Suna cin arziƙin Allah amma sun ƙi nuna godiya agareshi.

5. Basu yarda da abinda Allah ya basu (saboda leƙe-leƙe).

6. Suna binne Matattunsu amma basu wa'azantuwa dasu.

Ya Allah ka sanyamu cikin bayinka masu lura, Ya Allah ka raya mana zuƙatanmu da Imani..Ameen🤲

Ya Kamata Kusan Cewa Hon. Sani Musa Danja Shine YEIDEP Coordinator Na Northern Nigeria Sannan Shine Mai Bama Gwamnan Jah...
08/01/2026

Ya Kamata Kusan Cewa Hon. Sani Musa Danja Shine YEIDEP Coordinator Na Northern Nigeria Sannan Shine Mai Bama Gwamnan Jahar Kano Shawara Akan Harkan Matasa Da Wasanni.

Hon. Sani Musa Danja Ya Tabbatar Da Cewar Za'a Biya Kudin Shirin YEIDEP A Watan February Insha Allah Kuma Ya Tabbatar Da Cewa Bankuna Sun Bude Miliyoyin Account Na Shirin YEIDEP.

Comr. Kennedy Iyere Shine Coordinator General Na Shirin YEIDEP Gaba Daya.

Mu Kasance Tare Domin Samun Sahihan Labarai Akan YEIDEP Da Kuma Duk Wata Program Na Gwamnatin Tarayya.

Follow for more 👇
User

Gwamnati Tarayya, ta bakin Ministan Cigaban Matasa, Ayodele Olawande, ta sanar da cewa wadanda zasuci gajiyar shirin You...
08/01/2026

Gwamnati Tarayya, ta bakin Ministan Cigaban Matasa, Ayodele Olawande, ta sanar da cewa wadanda zasuci gajiyar shirin Youth Economic Intervention and De-Radicalisation Programme (YEIDEP) za su fara karbar aƙalla ₦500,000 kowannensu a matsayin jarin kasuwanci a shekarar 2026.

Ga muhimman abubuwan da bayanin ya kunsa:
Ƙarin Kuɗi: Da fari an ce tallafin zai kasance tsakanin ₦50,000 zuwa ₦500,000 ne, amma yanzu an tabbatar da cewa kowa zai samu daga ₦500,000 zuwa sama.

Kyauta Ne (Grant): Ministan ya jaddada cewa waɗannan kuɗaɗe kyauta ne (grants), ba bashi ba ne da za a biya.

Dalilin Shirin: An tsara shirin ne don ƙarfafa matasa ta fuskar tattalin arziki da kuma hana su tsautsayi ko shiga ayyukan tada ƙayar baya.

Wannan sanarwar an yi ta ne a lokacin taron masu ruwa da tsaki na ƙarshen shekara na shirin YEIDEP da aka gudanar a Legas.

29/12/2025

I accepted 3 fan badges from Saadatu Saminu, Sulaiman Hassan and Elmuaz Lere.

Address

001 Takur Site Dutse
Dutse

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Friday 09:00 - 17:00

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when YIedep User posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share