04/07/2025
Mu makiya dimokuradiyya ne...Dimokuradiyya addinin ne mai zaman kanshi...ya maza dole mu Yi masa tawaye... saboda bamu da wata hujja da za mu iya gabatarwa ga mahaliccin mu wajen yinta!
Lallai kasarmu tana gudana a bisa wani tsari mai mugun hadari ga rayuwar mu ga lahirarmu. Ba iya ƙasar mu ba, duk kasashen Musulmi suna fama da wannan bala’i. Muna cikin wani bala’i da aka assasa shi a karkashin wannan tsarin Mulki da ake kira dimokuradiyya.
Kuma wannan Dimokuradiyya addinin ne mai zaman kan shi, wanda turawan yamma Yahudawansu da Kiristocinsu da masu bautar wuta dama wayanda Basu yadda akwai Allah ba s**a kirkireshi bisa tsari da dokoki, dake yaƙi da dokokin Allah. Kuma suke amfani da makami wajen tursasashi kan kasashen Musulmai ko suna so ko basa so.
Babu yadda zaka hada addini guda biyu lokaci guda, kamar yadda ba zaka iya hada Musulunci da Kiristanci a lokaci guda ba, hakazalika ba zaka iya hada Musulunci da Dimokuradiyya lokaci guda ba, ko dai ka yi Musulunci ka bar dimokuradiyya ko kuma ka bar Musulunci ka yi dimokuradiyya.
Don haka muna son kowa ya sani mu makiyan dimokuradiyya ne, matukar muna raye dimokuradiyya ba zata rayu ba, in sha Allah Rabbi a wannan ƙasar da ake kira Najeriya, domin zamu yaketa gaba-gaba da taimakon Allah zamu yi amfani da illimu da dukiyar da karfin mu domin kawar da ita, ko da kuwa malaman fada basu so ba. domin sharrinta ya riga da ya bayyana a gare mu.
Allah ya kara wa dimokuradiyya cikas ya kuma wargazata tare da masu bata kariya suna sane.