Shuaibu Sulaiman Alkayawee

Shuaibu Sulaiman Alkayawee munyi wata rayuwa a baya! yanzu kuma muna kan wata rayuwar,gobe kuma bamusan mai zatayiba,

Riqe barhama karkai munafunciInkabi nafsu kakai ga zalunciLamarin shehu in kayyi batanciBarhama zai tattoshe hanya ta ne...
01/08/2025

Riqe barhama karkai munafunci
Inkabi nafsu kakai ga zalunci
Lamarin shehu in kayyi batanci
Barhama zai tattoshe hanya ta nemanka.

31/07/2025

Kafin mu kwanta bacci Mu Gaida shugaba Muhammad ﷺ

Allah yabamu albarkar al,qur,ani mai girma.
31/07/2025

Allah yabamu albarkar al,qur,ani mai girma.

Alhamdulillah🥰 Tareda sheikh Dr Abubakar sirimbai Sheikh Taheer bauchi
31/07/2025

Alhamdulillah🥰
Tareda sheikh Dr Abubakar sirimbai Sheikh Taheer bauchi

The lion of faidah🦁❤️
31/07/2025

The lion of faidah🦁❤️

Mupah muna tareda prof, kuma wallahi muma masoyansane kuma wallahi munason hadinkan ,Ammafa su waɗancan meyasa wannan ma...
31/07/2025

Mupah muna tareda prof, kuma wallahi muma masoyansane kuma wallahi munason hadinkan ,

Ammafa su waɗancan meyasa wannan maganar ko taunatama basayi, malamansuma bamuji sunayintaba kaga kenan basudauki abun seriously ba 😑

Hakama Dalibansu basa tauna wannan maganar, mukukuma gashi tanata rally acikinmu, har wancan na zagin wannan wannan na zagin wancan,

Mupa namu biyayyace kawai.

31/07/2025

Babu Wanda Yakaishi Gaskiya Wajen Magana Annabi Muhammadu
✅❤️ﷺ

31/07/2025

Mu miqa gaisuwar asubahi zuwa ga tauraron duniya da lahira SAW

Zakin kare martabar ma,siki S. A. W. ❤️♥️
30/07/2025

Zakin kare martabar ma,siki S. A. W. ❤️♥️

Masha Allah congratulations 🎊 👏 maryam bukar Alham islam
30/07/2025

Masha Allah congratulations 🎊 👏 maryam bukar Alham islam

Maulal azeem ❤️ ♥️
30/07/2025

Maulal azeem ❤️ ♥️

Address

Kano Nigerian
Abuja
352162754120089

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Shuaibu Sulaiman Alkayawee posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Shuaibu Sulaiman Alkayawee:

Share