Zaria Daily News

Zaria Daily News Shafi mai ɗauke da labaran al'ajabi da ban mamaki dake faruwa a Nijeriya dama Duniya baki ɗaya.

𝐒𝐭𝐚𝐭𝐞𝐬 𝐰𝐢𝐭𝐡 𝐡𝐢𝐠𝐡𝐞𝐬𝐭 𝐈𝐆𝐑 𝐠𝐫𝐨𝐰𝐭𝐡 𝐛𝐞𝐭𝐰𝐞𝐞𝐧 𝟐𝟎𝟏𝟗 𝐚𝐧𝐝 𝟐𝟎𝟐𝟐
24/10/2023

𝐒𝐭𝐚𝐭𝐞𝐬 𝐰𝐢𝐭𝐡 𝐡𝐢𝐠𝐡𝐞𝐬𝐭 𝐈𝐆𝐑 𝐠𝐫𝐨𝐰𝐭𝐡 𝐛𝐞𝐭𝐰𝐞𝐞𝐧 𝟐𝟎𝟏𝟗 𝐚𝐧𝐝 𝟐𝟎𝟐𝟐

𝐑𝐚𝐧𝐤𝐢𝐧𝐠 𝐨𝐟 𝐈𝐧𝐭𝐞𝐫𝐧𝐚𝐥𝐥𝐲 𝐆𝐞𝐧𝐞𝐫𝐚𝐭𝐞𝐝 𝐑𝐞𝐯𝐞𝐧𝐮𝐞 (𝐈𝐆𝐑) 𝐢𝐧 𝟐𝟎𝟐𝟐 𝐛𝐲 𝐳𝐨𝐧𝐞𝐬
24/10/2023

𝐑𝐚𝐧𝐤𝐢𝐧𝐠 𝐨𝐟 𝐈𝐧𝐭𝐞𝐫𝐧𝐚𝐥𝐥𝐲 𝐆𝐞𝐧𝐞𝐫𝐚𝐭𝐞𝐝 𝐑𝐞𝐯𝐞𝐧𝐮𝐞 (𝐈𝐆𝐑) 𝐢𝐧 𝟐𝟎𝟐𝟐 𝐛𝐲 𝐳𝐨𝐧𝐞𝐬

23/10/2023

Kaduna govt seals Sheikh Makari's family school in Zaria for beating student to death

23/10/2023

Supreme Court reserves judgement on Atiku’s appeal against Tinubu

23/10/2023

Appeal Court sacks senate minority leader, orders rerun

The first primary school in Northern Nigeria was founded in 1865 in Lokoja, present-day Kogi State, by Bishop Samuel Aja...
23/10/2023

The first primary school in Northern Nigeria was founded in 1865 in Lokoja, present-day Kogi State, by Bishop Samuel Ajayi Crowther, and thus represented the beginnings of "Boko" learning and English literacy north of the Niger.

The school which is now named after Bishop Crowther stands on the grounds of Holy Trinity Anglican Church in Lokoja, Kogi State, and is still a working primary school, under the control of the state government.

Zaria Daily News.

23/10/2023

Yanzu haka kotun koli na sauraren karar da Atiku da Obi s**a shigar su na kalubalantar nasarar Shugaba Bola Tinubu.

Wane sakamako kuke fatar ji daga kotun koli?

FROM ZAZZAU EMIRATE:-YESTERDAY former Kaduna State Governors, Senator Ahmed Mohammed Makarfi, Malam Nasiru  El-Rufa'i an...
23/10/2023

FROM ZAZZAU EMIRATE:-

YESTERDAY former Kaduna State Governors, Senator Ahmed Mohammed Makarfi, Malam Nasiru El-Rufa'i and Govenortorial Candidate of PDP in the last General Election Rt. Hon. Isa Ashiru Kudan Sarkin Bai Zazzau paid condolence visits to HRH, the Emir of Zazzau

Zaria Daily News.

22/10/2023

Waye Zai Iya Faɗa Mana Yawan Manyan Makarantun Gaba da Sakandare Dake Birnin Zazzau.?

HASBUNALLAHU WANI'IMAL WAKILAL'MAUT WAHEED WASSABABU KASIRANYaune Da Misalin Karfe 11:55am Wata Mota Kirar Lexus Ta Fito...
22/10/2023

HASBUNALLAHU WANI'IMAL WAKIL
AL'MAUT WAHEED WASSABABU KASIRAN

Yaune Da Misalin Karfe 11:55am Wata Mota Kirar Lexus Ta Fito Daga Titin G.R.A na Wajen Union Bank Ta Kwace Tanufo Jikin Katangar Gidan Man Total Wanda Yake Hade Da Kasuwar Masu Sayar Da Waya.

Hakan Kuma Allah Ya Kadarta Motar Tabi Takan Wasu Abokanmu Su Biyu

Yanzu Haka Allah Yayiwa Dayan Rasuwa.

MUNA ROKAN ALLAH YAJIKANSHI DA RAHAMA SHIKUMA DAYAN ALLAH YABASHI LFY MU DA ITA ALLAH YAKARA KAREMU YA KIYAYE GABA

ChigiyaChigiyaChigiyaBarkan ku da Yamma Jama'a an Tsince Wannan Yaron a Unguwar Kanawa Sabon Gari Zariya Kaduna.Yaron ya...
22/10/2023

Chigiya
Chigiya
Chigiya

Barkan ku da Yamma Jama'a an Tsince Wannan Yaron a Unguwar Kanawa Sabon Gari Zariya Kaduna.

Yaron yace sunan shi AbdulSalam Musa yace Sun Zo Biki daga Ƙauye Ɗan lsa dake Sokoto State Idan Allah yasa akwai Wanda s**a Sanshi Saisu Kira Waɗan nan Lambobin

•08065942732
•08128048802
•08036419585

Allah yasa adace Amin summa Amin 🙏

A taimaka mana da sharing domin saƙon yakai.

Arewa Live Matter 🚨😭

22/10/2023

Gaisuwar Ban Girma daga Birnin Zazzau, Zuwa ga Masoya.

Address

Festac Town

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Zaria Daily News posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Zaria Daily News:

Share