Biyamson

Biyamson Veterinarian

akwai masu Jira suji banzan labari akanmu KO me Muka musu oho to a Gaya musu cewa zasu gaji Jira kamar kayan sanya Allah...
23/07/2026

akwai masu Jira suji banzan labari akanmu KO me Muka musu oho to a Gaya musu cewa zasu gaji Jira kamar kayan sanya Allah Yana tare da mu
Allah SA muga alheri

ba ki/ka so dasa yara su girma ba, amma kina/kana so idan lokacin yaƙin neman zaɓe ya zo su nemo miki/maka ƙuri'a?Siyasa...
17/06/2026

ba ki/ka so dasa yara su girma ba, amma kina/kana so idan lokacin yaƙin neman zaɓe ya zo su nemo miki/maka ƙuri'a?
Siyasa ba ta yau kaɗai ba ce idan ba mu tallafa wa matasa ba, ba mu ba su ilimi, aiki, jagoranci da dama ba, ta yaya za mu sa ran za su tsaya tare da mu gobe?
Matasa su ne ginshiƙin al'umma da makomar siyasa. Duk wanda yake son amincewa da goyon bayan jama'a a nan gaba, ya fara zuba jari a cikin rayuwar matasa tun yau
Ka reni matashi yau, zai zama jagora gobe Ka ba shi dama yau, zai ba ka goyon baya gobe Amma idan ka manta da shi yau, kada ka yi mamakin idan ya manta da kai gobe
Lokacin gina mutane shi ne yanzu, ba lokacin neman ƙuri'a kaɗai ba.

18/03/2026
A NEW DAWN FOR FILIYA WARDThe time has come for a new voice, a new energy, and a new direction.After deep reflection and...
16/03/2026

A NEW DAWN FOR FILIYA WARD
The time has come for a new voice, a new energy, and a new direction.
After deep reflection and consultation with our respected elders, youths, women, and stakeholders, I Aminu Godwin biyamsonhumbly declare my interest to contest for the position of Councillor representing Filiya Ward in 2026
This movement is not about one person it is about our collective future, development, empowerment, and transparent leadership.
Together, we will build a stronger, united, and progressive Filiya Ward where the voices of the people truly matter.
I therefore seek your support, prayers, and encouragement as we embark on this journey of service
2026 — Not Too Young To Run
Youth | Integrity | Progress


lallai akwai aiki
06/03/2026

lallai akwai aiki

gayu na
03/01/2026

gayu na

congratulations uncle
07/12/2025

congratulations uncle

Address

Filiya Farin Kasa
Filiya

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Biyamson posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share