GMS AI Photo & design

GMS AI Photo & design AI Photo Editing & Graphic Design
Aiki mai tsabta | Farashi mai sauƙi
� DM yanzu

🔥 G.M.S AI Photo Design 🔥Mun kawo muku sabbin cinematic photo editing masu kayatarwa 😍📸  Ultra-realistic • Luxury Style ...
12/05/2026

🔥 G.M.S AI Photo Design 🔥

Mun kawo muku sabbin cinematic photo editing masu kayatarwa 😍📸
Ultra-realistic • Luxury Style • Moody Dark Tone • 8K Quality

✅ Background mai kyau
✅ Kaya masu tsada boutique
✅ Cinematic color grading
✅ No cartoon
✅ No anime
✅ No AI look
✅ Original face & identity

Ku turo hotonku yanzu ayi muku editing na musamman cikin salon kwararru ✨

📞 08131840315
🎨 G.M.S AI Photo Design

✨ Rayuwa dai sai an tsara ta… ba sai an jira lokaci ya zo ba.Daga ƙoƙari zuwa nasara, komai yana farawa ne da yanke shaw...
10/05/2026

✨ Rayuwa dai sai an tsara ta… ba sai an jira lokaci ya zo ba.

Daga ƙoƙari zuwa nasara, komai yana farawa ne da yanke shawara.
Yau ka ga ni cikin nutsuwa da tsari… amma bayan haka akwai aiki tuƙuru da buri mai ƙarfi. 💼🔥

Ka tuna:
Ba wuri kake ba, amma inda zaka iya kai kanka ne yake da muhimmanci.

📌 Ka dage. Ka yi haƙuri. Ka gina kanka.
Lokacinka ma yana zuwa.

📞 G.M.S AI Photo Design
+22776003301

🔥 GMS AI PHOTO DESIGN 🔥Alhamdulillah… daga mafarki zuwa gaskiya. Wannan ba kawai hoto bane – alama ce ta kokari, jajirce...
05/05/2026

🔥 GMS AI PHOTO DESIGN 🔥

Alhamdulillah… daga mafarki zuwa gaskiya. Wannan ba kawai hoto bane – alama ce ta kokari, jajircewa da kuma burin rayuwa.

A hankali muke ginawa, amma da tabbaci muna zuwa babban mataki. 💼✨

📸 Professional AI Photo Editing
🎨 Cinematic Color Grading
🖥️ Ultra-Realistic Designs
🏆 Creative Branding

Idan kana son hotonka ya zama na daban – wanda zai dauki hankali kuma ya nuna darajarka, ka tuntube ni yanzu.

📞 08131840315

📖 “Arziki nifin Allah ne”
— by Gazali M Saminu Funtua





Masha Allah
29/04/2026

Masha Allah

28/04/2026
26/04/2026

🎬 KOYAR EDITING CIKIN SAUKI 🎬Kana sha’awar koyon editing amma baka san ta inda zaka fara ba?  Ko kana so ka inganta skil...
22/04/2026

🎬 KOYAR EDITING CIKIN SAUKI 🎬

Kana sha’awar koyon editing amma baka san ta inda zaka fara ba?
Ko kana so ka inganta skill dinka cikin sauki da fahimta?

👉 Mun bude sabon WhatsApp Group domin koyar da editing daga farko har zuwa mataki na gaba!

A cikin group din zaka samu:
✔️ Darussa masu sauki da fahimta
✔️ Tips & tricks na editing
✔️ Yadda ake amfani da AI wajen gyaran hoto da bidiyo
✔️ Taimako kai tsaye daga kwararru

💯 Ko kai beginner ne ko kana da dan sani – wannan group naka ne!

📲 Shiga yanzu ka fara koyon sabuwar sana’a:
https://chat.whatsapp.com/EMm4DdBet6tDJEx7WFQEtb?mode=gi_t

🚀 Kar ka bari a barka a baya!

🎤 INDA NA GAGARI DUK WANI EDITER😛A yau, kirkirar waka ta hanyar AI cikin harshen Hausa ta zama wata hanya ta zamani waje...
22/04/2026

🎤 INDA NA GAGARI DUK WANI EDITER😛

A yau, kirkirar waka ta hanyar AI cikin harshen Hausa ta zama wata hanya ta zamani wajen isar da sako cikin salo mai inganci da jan hankali.

Ni, Gazali M Saminu, ina samar da wakoki na musamman domin:
• Birthday 🎂
• Aure 💍
• Event 🎉
• Tallace-tallace 📢

👉 Duk wakar da nake yi ana tsara ta ne bisa bukatar ka, cikin inganci da tsari na musamman.

Idan kana neman sabuwar hanya ta gabatar da sakonka ko faranta ran masoyinka, wannan ita ce dama.

📲 Domin karin bayani ko oda:
WhatsApp – 08131840315

Gazali M Saminu
Professional AI Hausa Song Creator

Address

Funtua Shuwaki Kasuwar Mata Layin Gareji Aminu Tuta
Funtua
830001

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when GMS AI Photo & design posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share