Ibrahim Rabi'u

Ibrahim Rabi'u Ni Musulmi ne βœ”οΈ
kuma Dan kasuwa ne ✨
Burina Shahada πŸ‘ˆ
Ina Alfahari da Musulunci πŸ’―
Allah yakara mana Soyayyar Ma'Aiki πŸ‘Š

03/08/2025

Ranar Da Za'a
Zagaye Gawar Mu Ana Kuka😭 Allah Kasa Mu kuma Farin Ciki Muke Domin HaΙ—uwar Mu Dakai Ya Ubangiji πŸ‘

Malamai Fadawan Allah, Waye kagane A cikin su
02/08/2025

Malamai Fadawan Allah, Waye kagane A cikin su

02/08/2025

Shin ka taΙ“a jin kunyar Allah?

Mai Nene Sunan Wajen Nan Da Aka Sanya Alama πŸ‘‡
02/08/2025

Mai Nene Sunan Wajen Nan Da Aka Sanya Alama πŸ‘‡

01/08/2025

Mai Aure Yana ganin mara Aure ya huta

mara Aure na ganin Mai Aure ya huta Wai

Waye ya huta Acikin neπŸ€” YA ABUN YAKE

31/07/2025

Wacce Aya Ce
A Cikin Al Qur'ani
Tafi Ko Wacce Aya Razanar wa ❔
😭😭

31/07/2025

Kusan Ruwan Yau Duk Akaina Ya Kare, Allah Ubangiji Yasanya Albarka A Kasuwancin Mu
🀍✨️🀲

31/07/2025

Abaka nan da 24
hours ka nemo
50k, babu aro, ba roko. Ta yaya zaka fara??

30/07/2025

Ka Zama Mai Saukin Kai, Domin Saukin Kai Ba Rauni Ba Ne.
Hikima Ce
πŸ’―βœ¨οΈβœ…οΈ

Wannan itace budurwar da tasha fiya-fiya ta mvtu saboda za'a yi mata Auran dole, a karamar hukumar Bakori, jihar Katsina...
30/07/2025

Wannan itace budurwar da tasha fiya-fiya ta mvtu saboda za'a yi mata Auran dole, a karamar hukumar Bakori, jihar Katsina.

30/07/2025

Ka yi shiru, ko ka fadi maganar da ta fi shiru daraja.

YAN BINDIGA SUN KAI HARI UNGUWAR SHANU A FUNTUA Rahotanni daga Funtua na cewa yan bindiga sunkai hari a unguwar shanu da...
30/07/2025

YAN BINDIGA SUN KAI HARI UNGUWAR SHANU A FUNTUA

Rahotanni daga Funtua na cewa yan bindiga sunkai hari a unguwar shanu dake arewa maso gabashin garin Funtua.

Zuwa yanzu mun samu rahoton sun Ι—auki mutane da dama domin garkuwa dasu. Ko a watanni da s**a gabata yan bindigar sunkai hari unguwar inda s**a sace dabbobi a Babbar kasuwa da mayanka ta Funtua da aka fi sani da yar dole.

Ina mafita?

Address

Funtua

Telephone

+2348059673171

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ibrahim Rabi'u posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share