Abubakar Sule Nalami

Abubakar Sule Nalami RABBI INNI LIMA ANZALTA ILAYYA MIN KHAIRIN FAQEER.

09/03/2025

Daga Zantukan Imam Ali (As)

Babu arziqi kamar hankali, babu talauci kamar jahilci, babu taska kamar hikima, babu kariya kamar taqawa!!!

09/03/2025

Daga Zantukan Imam Ali (As)

Haqiqa Allah ya sanya Abinci talakawa a hannun mawadata, babu wani talaka da zai kwana da yunwa har sai wani daga mawadata yayi rowa daga ni'imar da Allah ya bashi.!!!

09/03/2025

*DAGA ZANTUKAN IMAM ALI (AS)*

Idan kuna son zama masu nasara, ku koyi jure wa qalubale. Haqiqa an sanya hakuri yazama mabudin nasara.!!!

09/03/2025

HasbunalLahu Wani'imal Wakeel!!!

09/03/2025

Lahaula Wala Quwwata illa bilLahil aliyyil Azeem!!!

09/03/2025

Wasu suna neman kuskurenka domin su qaurace maka, wasu suna kauda kai daga kuskurenka domin su kasance tare dakai!!!

Address

Funtua

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abubakar Sule Nalami posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share