Aljama'a Media post

Aljama'a Media post Ibrahim Auwal Funtua C.E. O Aljama'a media post Funtua katsina State.

08/08/2026

Tinubu Support group ta shirya kaddamar da rabon motocin kamfe na 2027 ga jahohi 19 na Arewacin Nigeria, aranar 21/8/2026.

08/08/2026

I got over 10 reactions on one of my posts last week! Thanks everyone for your support! 🎉

08/08/2026

Alhamdulillahi,Allah ya kara mana Lafiya da zama Lafiya da Arzuki mai dorewa.

11/07/2026
🔥 DA ƊUMI-ƊUMI: Rundunar Sojojin Najeriya Ta Fara Horar Da Sabbin Dakaru 5,300 A Osogbo Rundunar Sojin Najeriya ta fara ...
11/07/2026

🔥 DA ƊUMI-ƊUMI: Rundunar Sojojin Najeriya Ta Fara Horar Da Sabbin Dakaru 5,300 A Osogbo

Rundunar Sojin Najeriya ta fara sabon mataki na ƙarfafa ƙarfin mayaƙanta, bayan da aka miƙa sabbin recruits 5,300 ga Cibiyar Horar da Sojoji ta Depot Nigerian Army da ke Osogbo domin fara horo na watanni shida.

Babban Jami'in Gudanarwa na Rundunar Sojin, Manjo Janar IM Abdullahi, ya ce horon zai shirya recruits ɗin su zama ƙwararrun sojoji masu iya fuskantar barazanar tsaro. Kwamandan Depot ɗin, Birgediya Janar BM Madaki, ya tabbatar da cewa za a horas da su bisa ƙa'idodin rundunar domin su kasance cikin shirin kare Najeriya.

Jami'an tsaro suna ciga da nasarar k**a Masu safarar mak**ai da miyagun kwayoyi ga yanta'adda,Allah ya Kara basu nasara ...
13/06/2026

Jami'an tsaro suna ciga da nasarar k**a Masu safarar mak**ai da miyagun kwayoyi ga yanta'adda,Allah ya Kara basu nasara ka bamu lafiya da Zama lafiya.

Yau sun kashe mutum 17 a Jahar Zamfara Allah ya karbi shadaru.
12/06/2026

Yau sun kashe mutum 17 a Jahar Zamfara Allah ya karbi shadaru.

Yanzu wannan mugun mutumin Daga Kano - Funtua zai kai wannan Bindigu da nakiyoyi Allah ya tona mashi Asiri jami'an tsaro...
12/06/2026

Yanzu wannan mugun mutumin Daga Kano - Funtua zai kai wannan Bindigu da nakiyoyi Allah ya tona mashi Asiri jami'an tsaro s**a k**ashi.

Masu bada haya cikin gari da gefen gari ku shiga taitayinku,duk Wanda zaku baiwa haya in ya Zama bakon fuska lallai ku tabbatar an tantance shi, duk bakon fuska da aka gani ba ayarda da zurga -zurgar da yake ba to asanar da Hukuma domin Daukar matakai.

Lallai wajibi ne mutanen kowacce unguwa su San kansu, in Kuma za'a Rika fita sunturi to antabbatar da an tantance mutane domin ba agane mugu Ariga so da yawa akan yin kitso da kwarkwata ba tare da sani ba.

Allah ya shiga tsakanin nagari da mugu.

11/06/2026

Majalisar wakilai ta saki daftarin ƙarshe na ƙudurori daban-daban ciki har da na samar da ‘yan sandan jihohi da kuma ƙirƙirar sabbin jihohi da ƙananan hukumomi.

A ganinku samar da dokar zai kawo ƙarshen matsalar tsaro da ta dabaibaye Najeriya?

Address

No 37 Sokoto Raod Funtua
Funtua

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Aljama'a Media post posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share