Yar Gaske Store

Yar Gaske Store Quality products at Affordable prices." ( ingantattun kaya A farashi Mai sauki ๐Ÿ˜Š)

wai mantawa kukayi ina saida pad Mai kyau da inganci ๐Ÿ˜Š ne ko kuwa daina siya kukayi ๐Ÿฅน๐Ÿ˜ซ
07/08/2026

wai mantawa kukayi ina saida pad Mai kyau da inganci ๐Ÿ˜Š ne ko kuwa daina siya kukayi ๐Ÿฅน๐Ÿ˜ซ

Yar uwa, tsaya na daฦ™iฦ™a 10! Idan kina son kwanciyar hankali yayin al'ada, muna da Lilly Pad, My Girl Pad da Saftcare Pa...
21/07/2026

Yar uwa, tsaya na daฦ™iฦ™a 10! Idan kina son kwanciyar hankali yayin al'ada, muna da Lilly Pad, My Girl Pad da Saftcare Pad. Kowace mace ta cancanci kulawa mai kyau. Kada ki yi wasa da zaษ“in pad. ki tanadi naki tun kafin lokacin al'ada. ingantattun kaya A farashi Mai sauki ๐Ÿ˜Š ki siya sau Daya inshaAllah zaki dawo sau da yawa
lilly pad 50 piece
price 3500
location dandume local government Katsina state
phone number 09067969444
ina aikawa ko ina cikin yardar Allah ๐Ÿ™

๐Ÿคฑ Jaririnki yana buฦ™atar kulawa kullum. Muna da Pampers Yar Buhu (Clean Mixed) Size 2, 3 & 4.ingantattun kaya A farashi ...
20/07/2026

๐Ÿคฑ Jaririnki yana buฦ™atar kulawa kullum. Muna da Pampers Yar Buhu (Clean Mixed) Size 2, 3 & 4.

ingantattun kaya A farashi Mai sauki ๐Ÿ˜Š
kisiya sau Daya inshaAllah ๐Ÿฅฐ zaki dawo sau da yawa

80 naira each
location dandume local government Katsina state
ina aikawa ko ina cikin yardar Allah ๐Ÿ™

20/07/2026
Assalamualaikum jama,a brkn mu da spy munfito neman na safe Allah yabamu kasuwa Mai albarkah ๐Ÿ™  Duk lokacin da kika ga w...
20/07/2026

Assalamualaikum jama,a brkn mu da spy munfito neman na safe Allah yabamu kasuwa Mai albarkah ๐Ÿ™

Duk lokacin da kika ga wannan post, ki tuna abu ษ—aya: Kula da kanki alama ce ta ฦ™aunar kanki. Muna da Lilly Pad, My Girl Pad da Saftcare Pad. dunkan su suna da kyau da inganci ๐Ÿ˜Š zaki samu duk wadda k**e so cikin farashi Mai sauki ๐Ÿ˜Š Muna bada sari Muna maraba da masu siyan 1 ๐Ÿ˜Š
location Dandume local government Katsina state
phone number 09067969444

๐ŸŒบ Mace mai wayo ba ta wasa da lafiyarta. ๐ŸŒบIdan kina neman pad mai inganci, mai laushi, mai ษ—aukar jini da kyau, kuma mai...
19/07/2026

๐ŸŒบ Mace mai wayo ba ta wasa da lafiyarta. ๐ŸŒบ

Idan kina neman pad mai inganci, mai laushi, mai ษ—aukar jini da kyau, kuma mai ba da kwanciyar hankali, to kina wurin da ya dace.

๐Ÿ“ฆ zaki iyasa odah yanzu.
๐Ÿ“ฉ Ki turo saฦ™o domin samun naki.
cikin farashi Mai sauki ๐Ÿ˜Š

Inganci ba yaudara. Ki gwada sau ษ—aya, za ki dawo sau da yawa. โค๏ธ inshaAllah ๐Ÿฅฐ

09/07/2026

ya rabbi ๐Ÿ™ ka jibanci al'amuranmu ๐Ÿ™

Alhamdulillah ๐Ÿ™ ya rabbi ๐Ÿ™ bawayon mu bane ko dabararmu ba taimakonka ne Allah Kaci gaba da dafamana Muna pad Mai kyau d...
06/07/2026

Alhamdulillah ๐Ÿ™
ya rabbi ๐Ÿ™ bawayon mu bane ko dabararmu ba taimakonka ne Allah Kaci gaba da dafamana

Muna pad Mai kyau da inganci ๐Ÿ˜Š tanada tsayi sannan tanada dadin amfani gashi tanada yawa zaki dade kina amfani da shi ๐Ÿ˜ 50 piece ne price 3500 location Kano and funtua dandume local government Katsina state phone number 09067969444
sannan munada pampers yar buhu clean tana da rikon fitsari sosai ๐Ÿฅฐ 80 naira each kayanmu sunada kyau sannan sunada inganci ๐Ÿ˜Š sannan Muna aikawa ko ina cikin yardar Allah ๐Ÿ™

Address

Dandume Local Government
Funtua

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Yar Gaske Store posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share