IDRIS SHEHU

IDRIS SHEHU Writer
Tech engineer
Cyber security expert
Web developer

A wannan ya'r rayuwa inhar salama kake so ka rayu da mutane dole Ka koyi banza da wasu, dole ka tilasta wa kanka manta w...
24/04/2025

A wannan ya'r rayuwa inhar salama kake so ka rayu da mutane dole Ka koyi banza da wasu, dole ka tilasta wa kanka manta wasu, wasu Ka dena damuwa da Maganarsu ko Cecekucensu, dole ka dena yi dansu ka kuma dena damuwa da yabo ko kushensu at all, dole Ka Hana kanka Kutsawa cknsu haka in su sun kutso ka naɗe harshenka karka faɗa musu sirrinka sanan ka Toshe kunnenka Kar kaji Sirrinsu. In Allah ya yadda zaka mori zaƙin Farin ciki koda duk duniya ke ihu a bakin kunnenka.

Ɗa nah, Ka dena yadda kai zurfi ckn yarda da Mutane(baka san hakikaninsu ba) Gwargwadon Zurfin dakai a yarda da wani, gwargwadon Zurfin Raɗaɗin da zakaji inyaci Amanarka.
bahaushe yace "Ɗan Adam Me wuyar gane hali" Amma ba gaskiya bane! In da zuciya ɗaya kake mu'amala da kowa da sannu rahamar Allah zata yaye maka hakikanin mutane a lokacin da ka shiga Ƙunci ko buƙata, na lura da yawa kawai kau da kai ake. Toh kai ka dena, ka karɓi zahirin mutum in ya nuna maka fuskarsa ko dan ka gujewa wannan drama.
Ka huta lafiya.

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Mohammed Umar Goje, Danladi Usman, Mubarak Jangebe Mubara...
22/04/2025

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Mohammed Umar Goje, Danladi Usman, Mubarak Jangebe Mubarak Jangebe, Dan Mahamman, Dahiru Aliyu Shu'aibu, Ahmad Bello Umar, Ibrahim Kabiru, Habila Harisu, Isah Mukhtar Yako, Samaila Mohammed, Ibrahim Jibrin Ali, Nazeefi Bin Abdullahi, Faruokq P**i, Aminu Adamu, Zainab Khalid, Ibrahim Usman Lawan

22/04/2025

Ga DEEPSEEK sannan kuma ga 10G

Atafawa CHINA🔥

💯💯💯
22/04/2025

💯💯💯

It has been 1+ year following this guy, indeed I surrender to his suggestion and prophecy. Kodus to you sir.  patil
21/04/2025

It has been 1+ year following this guy, indeed I surrender to his suggestion and prophecy. Kodus to you sir. patil

FRESH WEEK WITH DIFFERENT CHALLENGES. MAY GOD SEE US THROUGH 🤲🤲🤲
21/04/2025

FRESH WEEK WITH DIFFERENT CHALLENGES.

MAY GOD SEE US THROUGH 🤲🤲🤲

FRESH WEEK WITH DIFFERENT CHALLENGES, MAY ALLAH SEE US THROUGH 🤲🤲🤲
21/04/2025

FRESH WEEK WITH DIFFERENT CHALLENGES, MAY ALLAH SEE US THROUGH 🤲🤲🤲

Abu Ɗaya Mai Muhimmanci Ga Rayuwar Namiji Mai Shekaru 30 Da Rayuwarsa Ta Ke Cikin Cikas.Idan ka kai shekaru 30, kuma ray...
17/04/2025

Abu Ɗaya Mai Muhimmanci Ga Rayuwar Namiji Mai Shekaru 30 Da Rayuwarsa Ta Ke Cikin Cikas.

Idan ka kai shekaru 30, kuma rayuwarka ta ƙi motsawa, abu ɗaya na farko da ya kamata ka yi shi ne: ka bar gida.

Bar gidan mahaifanka. Bar unguwar da ka tashi. Bar danginka—na jini da na zumunta. Ka ɗauka kamar an jefoka daga sama cikin wata ƙasa da baka san kowa ba kuma babu wanda ya sanka.

A wannan sabon wuri:

Za ka fara daga tushe.

Za ka koya yadda ake dogaro da kai.

Za ka fahimci darajar kanka da yadda duniya ke aiki.

Dole ka gina sabbin alaƙa. Connections na kirki suna da daraja fiye da kuɗi. Amma kada ka gina su da munafunci, ka gina su a kan gaskiya, mutunci da amana.

Duniya ba ta tausayi, amma tana daraja masu ƙoƙari. Idan ka nace, ka jajirce, kuma ka kasance mai gaskiya, bayan shekaru uku zaka duba baya ka gane cewa wannan mataki ɗaya da ka ɗauka ne ya bude maka ƙofofin da ka dade kana mafarkin.

Ka tuna:

Kowa na da loƙaci, yanzu Loƙacinka ne. Idan ka bari ka kai 40 years a wannan hali ƙasusuwanka sun fara laushi sannan wasu damarmakin za su yi maka nisa.

Kada ka bar jin tsoron rashi ko kadaici ya hana ka fuskantar gobe.

Tsuntsu baya girma har sai ya bar gidan da aka haife shi.

Ka tashi ka fita, domin mafita bata cikin jin daɗin gida, tana can wajen da ba ka saba ba.

16/04/2025

Munshaki daya saura anjima Allah daiyasa aci Arsenal komunhuce😭😭😭

16/04/2025

Wandayagane SASHA yafi Paws kokari yayimin Like😭

16/04/2025

Wallahi bybit sunruramin paws dina yanzu inadubawa nagani

Address

Funtua

Telephone

+2349075552532

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when IDRIS SHEHU posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to IDRIS SHEHU:

Share