22/01/2024
Ayi Faka-Faka..🏃♂️🏃♂️🏃♂️
Zan iya baka Guarantee akan wannan Airdrop ɗin wallahi, saura kwana 70 a gama, nan da April kenan. An gina project ɗin ne akan IOST Network, wannan layer 2 ɗin na Ethereum kamar dai Arbitrum wanda yake amfani da "Proof Of Believability".
CoinLive project ne na IOST wanda s**a zo da tsarin "Predict To Earn", banda haka kullum zaka dinga shiga kana claiming $CLX, ga kuma Point da ake samu akan tsarin "Predict To Earn" Ɗin su wanda duk point 3 daidai yake da $CLX ɗaya.
Wannan $CLX ɗin shi za'a mayar maka dashi $XR, wanda shi kuma $XR shine coin nasu da zasuyi Airdrop akansa nan da kwana 70.
Yadda Ake Register Daki-Daki
1. Da farko zaka fara dauko Application ɗin ta wannan link ɗin (https://coinliveapp.page.link/CCsg ) a Playstore ko Appstore.
2. Kan daukowa sai ka shiga ciki, zaka shiga kai tsaye kayi cike-ciken registration. Amma nafi baka shawarar kawai kayi "Continue with Google Account". Sai ka zaɓi Gmail din da zakayi amfani da ita.
3. Daganan zai kawoka inda zaka saka Nickname naka, zakaga sun baka Nickname, sai ka chanza. Sannan ka saka ka saka Gmail.
4. Akwai gurin saka Referral Code zaka ga an cike maka shi da wannan referral ɗin ( HduE5UX8wA), idan ba'a cike ba sai ka saka shi, zasu baka points. Sai ka taɓa "Confirm".
Telegram Verification
1. Daganan zai kawoka gurin verification da Telegram, sai ka taɓa wani guri da zaka ga an saka "Open The App". Zai kaika cikin telegram.
2. Daya kaika cikin Telegram Bot nasu, zai maka barka da zuwa. Sannan zai nuna maka wani guri an rubuta "Request Code". Da kayi zasu ajiye maka massage na verification code zaka gansu guda 6.
3. Zaka dauko su ka rubuta, kayi Confirming shikennan sai ka wuce process na gaba.
Creating Wallet
1. Da farko zaka ga inda aka rubuta maka create wallet, sai ka taba gurin ka shiga.
2. Zasu kai ka inda zakayi Confirming na Gmail naka, sai ka taba inda s**a rubuta "Send Verification Mail".
3. Zasu tura maka verification ta Gmail, sai ka dauko ka rubuta shi.
4. Daga nan kayi Creating na password, kayi ƙara Confirming na password ɗin.
5. Zakayi Creating wallet username na IOST, a gurin zakaga sun baka wani username ɗin. Sai ka chanza shi ka saka username dayayi maka, wannan username ɗin shine wallet address naka. Kamar dai yadda Near Protocol sukeyi, shima haka yake.
6. Bayan ka shiga zasu baka "Private Keys", sai ka fara daukar su ka ajiye inda kasan bazaka manta su ba. Shikenan sai kayi continue ka gama da nan gurin.
Yadda Ake Amfani Da Application Ɗin
1. Bayan ka shiga app ɗin akwai wani icon na "Gift 🎁" a ƙasa daga dama, shi zaka fara taɓawa.
2. Daka shiga zai nuna maka kayi Claiming na $CLX, bayan kayi zasu baka $CLX guda 3.
3. Kullum zaka dinga yin claiming su kuma zasu ɗinga baka shi, sannan $CLX naka kai tsaye suke sa maka shi kamar dai WOW a cikin IOST Wallet taka.
Yadda Ake Predict To Earn
Akwai prediction da akeyi ko muce chanki-chanki, zasu baka Option na BTC tashi zaiyi ko faɗuwa zai yi da 0.5%?
1. Da ka shiga app ɗin wannan prediction ɗin shine a farko, zaka ga button na ja da kuma kore.
2. Idan ka zaɓi cewa BTC nan da 72hours zai tashi by 0.5%, sannan analysis ɗinka yayi daidai to zasu baka point 40.
3. Idan kuma bakayi daidai ba, toh zasu baka points goma. Duk point 3 daidai yake da $CLX 1.
"$CLX ɗin da zaka dinga samu, kai tsaye zasu ɗinga saka maka shi akan IOST Wallet naka"
Allah Yasa Mu Dace!