Zankiri mukhtar Adam

Zankiri mukhtar Adam ilimi 📚 addini 🕌 & funny magic effects
kubimu don ilimantarwa & nishadi🤍

11/09/2026

Sallahu alaihi wasallam Allah sarki Allah yajikan malam

08/09/2026

Daman ai saidai Ai malamai baajinkabane ゚

😢 ABIN TSORO YA KARA KAMARI A FUNTUARashin tsaro na ci gaba da jefa al’umma cikin fargaba. A wasu lokuta, ‘yan bindiga k...
06/09/2026

😢 ABIN TSORO YA KARA KAMARI A FUNTUA
Rashin tsaro na ci gaba da jefa al’umma cikin fargaba. A wasu lokuta, ‘yan bindiga kan shigo cikin al’umma, su yi harbe-harbe, lamarin da ke tilasta mutane guduwa domin tsira da rayukansu.
Ya Allah Ka kare mutanen Funtua da sauran al’ummarmu. 🤲
Ka kawo ƙarshen wannan rashin tsaro, Ka dawo mana da zaman lafiya da kwanciyar hankali.
Funtua tana bukatar tsaro. Rayukan al’umma suna da daraja.

25/08/2026

Send a message to learn more

🚨 KIRA GA HANKALIN HUKUMOMI DA JAMA'AR GARIN FUNTUA 🚨Rashin tsaro yana ƙara zama babban abin damuwa a garin Funtua, Jiha...
19/08/2026

🚨 KIRA GA HANKALIN HUKUMOMI DA JAMA'AR GARIN FUNTUA 🚨
Rashin tsaro yana ƙara zama babban abin damuwa a garin Funtua, Jihar Katsina, musamman a Unguwar Bagari. Rayuwar jama'a da dukiyoyinsu na bukatar ƙarin kulawa da kariya.
Muna kira ga hukumomin tsaro da gwamnati da su ƙara ɗaukar matakan tsaro, domin mutane su samu damar kwanciya da dare cikin salama da gudanar da harkokinsu ba tare da fargaba ba.
Haka kuma muna kira ga al'ummar unguwar da su kasance masu sa ido, su riƙa bai wa hukumomin tsaro sahihan bayanai idan sun ga wani abu da ba su yarda da shi ba. Tsaro hakkin kowa ne, kuma haɗin kan jama'a da jami'an tsaro na da matuƙar muhimmanci.
Funtua tana bukatar zaman lafiya. Bagari tana bukatar tsaro. Rayuwar jama'a tana da muhimmanci.




O Allah, if it is good for me, make it easy. If it is not, replace it with something better. Ameen.""May Allah fill my l...
20/07/2026

O Allah, if it is good for me, make it easy. If it is not, replace it with something better. Ameen."
"May Allah fill my life with peace, mercy, barakah, and endless happiness. Ameen."
"Ya Allah, grant me what is خير (best) for my dunya and my akhirah. Ameen."

Kabari aikinka yayi magana amadadinka,,🔥🔥🔥 brk da safiya fatan kowa yatashi lfy
13/07/2026

Kabari aikinka yayi magana amadadinka,,🔥🔥🔥 brk da safiya fatan kowa yatashi lfy

07/06/2026

04/06/2026

Address

Bagari Funtua Local Government
Funtua
830101

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Zankiri mukhtar Adam posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share