04/07/2024
Yadda akeyin Withdrawal din $TON din da ($MoonTon Airdrop) suke bayar shine;
Ka shiga kayi participating: https://t.me/Moonton_aidrop_bot?start=5789199839
Bayan kayi sai kaje (TonKeeper Wallet Address) dinka kayi click akan "Wallet" kamar yadda kake gani a kasa.
Sai kawai ka ajjiye Address din naka. Zakaga sun cema Successfully kayi connecting Wallet dinka da MoonTon Airdrop din.
Idan ka tara $TON din sai kayi click akan (Earn TON) dinnan, nan take zai nunama adadin da akeyin Withdrawal sune (0.49, 1 and 3 TON), so kawai kayi click akan wanda yai daidai da adadin balance dinka,
Sai kajira kana zaune zakaga shigowarsu cikin TonKeeper Wallet dinka. Idan kanaso sai kasiyar, idan kuma Holding zakai sai kayi.
Sannan suma naga suna bayar da Daily rewards gashinan gurin (Claim Rewards) duk bayan 24 hours zasu dinga baka Tokens dinsu guda 60.
Allah ubangiji yasa mudace.