09/12/2025
Yi Rajistar CAC Ka Sami Certificate Dinka Cikin Sauki A Wajen Mu!
Sabuwar Dokar Haraji na Gwamnati na Zuwa!
Daga shekara mai zuwa, duk ’yan kasuwa, POS za su buƙaci rajistar CAC domin bin ka’idojin gwamnati da kuma kauce wa matsalolin haraji.
👉 Idan kana:
✅ Yin POS
✅ Kasuwanci ko sana’a
Yanzu ne lokacin da ya dace ka yi rajista!
🔥 Fa’idodin Yin Rajistar CAC:
✔️ Kare kasuwancinka daga matsala
✔️ Amincewar gwamnati da bankuna
✔️ Sauƙin karɓar bashi/grant
✔️ Shiri kamar yadda doka ta tanada
📌 Zamu Maka rajistar CAC cikin sauƙi da sauri
📌 Farashi mai sauƙi
📞 A tuntube mu yanzu kafin dokar haraji ta fara aiki!
📩 DM KO WhatsApp: https://wa.me/2349051967806
✅ Ka shirya yau, ka tsira gobe.