
08/08/2025
Labari cikin hotuna daga wajen Tafsirin AlQur'ani wanda
Sheikh Dr Muhammad Rabi'u College Gashua da Aramma Abdullahi Adamu Abdullahi suke gabatarwa duk ranar Jumma'a
Daga Masjid Shiekh Abdullahi Bala Lau Gashua Yobe State.
Juma'a 14/Safar/1447AH
Friday 08/August/2025.
Jibwis Social Media Gashua
+2348062757196
+2347065667817