09/06/2026
Neman taimako na Mal. Ishaq Lawan Eltis duk wanda yasan bawan Allah nan yasan daga cikin manyan abubuwa da yakeyi a shafinsa na Facebook akwai nemawa masu ƙaramin ƙarfi taimako Allah kaɗai yasan adadin mutanen da s**a samu tallafi ta dalilinsa
Yanayin rayuwa ya sanya yanzu yana fama da jinya mai tsanani ta cutar daji a kansa hakan yasa yan uwa s**a bada shawarar ayi amfani da wannan damar domin neman taimako wajen Al ummar Annabi S A W
Ga account number ga duk wanda Allah yasa zai taimaka 👇
3420032760
DAGONA PHOTOGRAPHY ECOBANK
Allah yabada ikon taimakawa