13/02/2026
Gwanayen Al' Quri'ani masu Limancin Sallah Tarawih da Tahajjud A Watan Ramadan
Goni Muhammad Zarami
Masjid Al Noor Abuja
Goni Nafiu Usman Bauchi
Jibwibs Islamic Centre Guzape
Dukkan su karantun su yana da tasiri cikin zukata ma sallahta Allah ka isar da Rayukanmu zuwa watan Ramadan
Kusa muna suna Alarrammomin ku masu
Limancin Sallah Tarawih da Tahajjud 👇👇