APC GIDA GIDA

APC GIDA GIDA We created this page to mobilize Kwankwasiyya ideology to the Nigerian people's Allahamdulilah

06/08/2026

Menene zabin Ku a Kano ta kudu
A - Kawu sumaila
B- Kasim batayya
Muhadu a comment section

General Renovation of Gidan Sarki (Central Juma’at Mosque, Kano)Thank You Gov. Abba Kabir Yusuf
06/08/2026

General Renovation of Gidan Sarki (Central Juma’at Mosque, Kano)

Thank You Gov. Abba Kabir Yusuf

ALLAH ya sakawa Mai Girma Gwamnan Jihar Kano, Engr. Abba Kabir Yusuf da alkhairi. Kalli yadda ya inganta asibitin Yara N...
06/08/2026

ALLAH ya sakawa Mai Girma Gwamnan Jihar Kano, Engr. Abba Kabir Yusuf da alkhairi. Kalli yadda ya inganta asibitin Yara Na Hasiya Bayero.



There are two best Governors in Nigeria.1. Abba Kabir Yusuf 2. Others
06/08/2026

There are two best Governors in Nigeria.

1. Abba Kabir Yusuf
2. Others

04/08/2026

Allah Ya Cigaba Da Taimakon Gwamna Tare Da Ba Shi Ikon Cika Burin Al'ummar Kano.

04/08/2026

Daga wacce local government zaka sake zabar Abba Gida Gida a 2027?

04/08/2026

Breaking...
Kano State House of Assembly has suspended the Chairmen of
Bebeji, Rogo and Bagwai from office for three months.

A Wannan rana Mai Girma Gwamna H.E Abba Kabir Yusuf ya jagoranci tawagar Gwamnatin jihar Kano inda suk shiga Babban Asib...
03/08/2026

A Wannan rana Mai Girma Gwamna H.E Abba Kabir Yusuf ya jagoranci tawagar Gwamnatin jihar Kano inda suk shiga Babban Asibitin Murtala dake Cikin Birnin Kano Domin kaddamar da Sabon Gini mai hawa biyu wanda Gwamnatinsa ta gida domin kula da masu Cutar Amosanin jini dan basu cikakkiyar kulawa tamusamman kyauta.

Tuni Shirye-shiryen sake buɗe Asibitin Yara na Hasiya Bayero bayan kara gyarashi da inganta daga Mai Girma Alhaji Abba K...
03/08/2026

Tuni Shirye-shiryen sake buɗe Asibitin Yara na Hasiya Bayero bayan kara gyarashi da inganta daga Mai Girma Alhaji Abba Kabir Yusuf.

Mai Girma Shugaban jam’iyyar Apc na jihar Kano Hon Umar Haruna Doguwa shine ya jagoranci tawagar Gwamntin jihar Kano Ama...
02/08/2026

Mai Girma Shugaban jam’iyyar Apc na jihar Kano Hon Umar Haruna Doguwa shine ya jagoranci tawagar Gwamntin jihar Kano Amadadin Gwamna Alhaji Abba Kabir Yusuf inda s**a shiga fadar Gwamnatin Katsina domin gabatar da Gaisuwar ta’aziyya ga Gwamna Umar Dikko Radda da Al’umar jihar katsina bisa wannan rashi da mukayi.

Dafatan Allah Ubangiji yajikansa yaimasa Rahama Ameen.

Address

Gaya Local Govt
Gaya

Telephone

+2347026813599

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when APC GIDA GIDA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share