Gaya Online

Gaya Online Domin kawo igantattun labarai

31/03/2026

“Anya Kwankwaso ba siyasa ya roka a daren lailatul qadari ba kuwa, duk inda aka bullo sai ya zille.”

- Abdulmajid S Gama
(Dan Jam'iyyar ADC)

29/03/2026

Tsohon jagoran NNPP, Rabiu Kwankwaso ya bayyana dalilinsa na ficewa daga jam'iyyar.

Kodayake bai sanar da jam'iyyar da zai koma ba, wasu na ganin da wuya bai koma ADC

28/03/2026

💦DA DUMI DUMINSA:-Sen Rabiu Musa Kwankwaso Zai Yanki Katin Jam'iyyar ADC Ranar Litinin.

👇👇👇

28/03/2026

Ana Saran Senator Kwankwaso zai koma jamiyyar ADC Ranar Monday

28/03/2026

“Ban taɓa jin ya yi wata magana ta batanci ba, yana girmama ni sosai (Gawuna).”kwankwaso

Address

Gaya Local Government
Gaya

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Gaya Online posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share