
26/04/2025
Alhamdulillahi yau cikin amincewar Allah subhanahu wata'ala ya ƙaddara yaye mata ɗari biyar da s**a koyi sana'ar hannu daga ƙungiyar (INDA RAI SKILL A QUESTION CENTRE BAUCHI STATE.
Mata ɗari biyar sun koyi sana'ar hannu ƙarƙashin wannan ƙungiya mai suna asama sahalewar Dr Yakubu Adamu Tare Da Hon Shamsudeen Bala Mohammed Kauran Bauchi.
Alhamdulillahi matan Sun rabauta da kayan sana'ar da s**a koya domin suci gaba da gudanar da sana'ar da s**a koya daga wannan ƙungiya
Shakka babu dole zamu jinjina gami da yabo ga wa'innan bayin Allah bisa ɗaukan wannan nauyi na koyawa iyayen mu mata sana'ar hannu domin dogaro da kai.
Shamsudeen Bala Mohammed
Allah ubangiji ya iyyar maka dukkan abunda bazaka iyya ba albarkacin Annabi da Al'Qura'ani
Dr Yakubu Adamu Allah ubangiji ya Iyar maka dukkan abunda bazaka iyya ba albarkacin Annabi da Al'Qura'ani