Duniyar Mu Ayau Concept D. A. C

Duniyar Mu Ayau Concept D. A. C Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Duniyar Mu Ayau Concept D. A. C, Broadcasting & media production company, Plot 6/7 Sangere Mautech Mubi Road, Girei.

An kirkiri Shirin Duniyar mu Ayau ne a farkon shekarar 2021 domin bayyana wasu daga cikin bukatun Al'umma da irin matsalolin dake addabar su, sannan ana fadakarwa, ilmantarwa gami da yin hannunka mai sanda da dai sauransu.

02/06/2025

Tafiya Hajjin Wani Dan Kasar Libiya mai abin Mamaki

30/05/2025

Ranar Alhamasi wato 2 ga watan zulhijja 1446, Wanda yayi dai dai da 29 ga watan mayu 2025.

16/05/2025

Ko kun san dalilin da ya sa likitoci da ingozoma ke narkan jarirai bayan an haife su amma kuma basu yi kuka ba? Ga Rahoton Fatima Bala Bello

15/05/2025

Koyon Sana'a cikin Sauki da Aminci, insha Allah

10/05/2025

Shirin Fatawa. | Check out Kabiru Shariff Umar LIVE videos on TikTok! Watch, follow, and discover the latest content from Kabiru Shariff Umar.

10/05/2025
07/05/2025

Kasar Burkina Faso Allah ya bamu ya taku.

05/05/2025

Nayi ta neman karin Haske a wurin Fulani amma har yanzu ban samu cikakkken bayani mai gamsarwa ba
Idan an tambayi bororo ya fadi abun dadi zaka ji suna lissafowa kamar Ƙosai, borodi, sannan s**e "Ƙwai da Ƙwai", dan Allah me yake nufi ne?

03/05/2025

World Press Freedom Day. | Check out Kabiru Shariff Umar LIVE videos on TikTok! Watch, follow, and discover the latest content from Kabiru Shariff Umar.

Assalamu Alaikum ƴan uwa Yauce Ranar ƴan Jarida ta Duniya da MDD ta sanya a duk Ranar Uku (3) ga watan biyar (5),  a wan...
03/05/2025

Assalamu Alaikum ƴan uwa Yauce Ranar ƴan Jarida ta Duniya da MDD ta sanya a duk Ranar Uku (3) ga watan biyar (5), a wannan Ranar a duba Nasarorin, ƙalubale da ƴan Jarida ke fuskanta a bakin aiki.

A bikin wannan Rana ta ƴan Jarida anan Najeriya dole ne a yabawa tsohon shugaban Najeriya Goodluck Ebele Jonathan da ƙoƙarin shi akan wannan aiki na Jarida, domin doka ta farko da ya fara sanyawa hannu bayan zaman shi shugaban kasa kenan a 2011 wato dokar da ta baiwa ƴan Jarida damar samun bayanai a Najeriya. (Freedom of Information Bill 2011)

Shin wannan Damar tana Samuwa nan gaba a yau zamu tattauna kan haka a wannan shafin da misalin karfe 16:00.
Barka da Ranar Ƴan Jarida ta Duniya.

01/05/2025

Hira da Abdulrazak Abubakar Bagobiri Sarkin Ruwa akan Tafkin Wullin da aka bude a makon jiya.

Address

Plot 6/7 Sangere Mautech Mubi Road
Girei

Telephone

07038344540

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Duniyar Mu Ayau Concept D. A. C posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Duniyar Mu Ayau Concept D. A. C:

Share