Giwa qur'anic Media

Giwa qur'anic Media Alqur'ani maganar Allah

17/08/2026
Rayuwa ba tabbas Inna Lillah wa inna ilaihi rajioon!Yau mun rabu da Malam Hasan mai kaset, Allah ya karbe shi a sanadiya...
23/07/2026

Rayuwa ba tabbas Inna Lillah wa inna ilaihi rajioon!

Yau mun rabu da Malam Hasan mai kaset, Allah ya karbe shi a sanadiyar hadari da daddaren nan.

Allah ya gafarta masa ya jikansa yasa mutuwa hutuce a gare shi. Allah ya kula da bayan sa.

Inna Lillah wa inna ilaihi rajioon.

GAYYATA! GAYYATA!! GAYYATA!!!MUNA GAYYATAR YAN UWA DA ABOKAN ARZIQI, TARON BUDE MAKARANTAIDAN ALLAH YA KAIMU RANAR JUMA'...
20/07/2026

GAYYATA! GAYYATA!! GAYYATA!!!

MUNA GAYYATAR YAN UWA DA ABOKAN ARZIQI, TARON BUDE MAKARANTA

IDAN ALLAH YA KAIMU RANAR JUMA'A 31/07/2026.

Address

Giwa

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Giwa qur'anic Media posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share