Arewa media

Arewa media Good News

28/05/2022

YANZU-YANZU: Gwamna Aminu Waziri Tambuwal ya janyewa Atiku Abubakar takarar neman kujerar shugabar ƙasar Nageriya a ƙarƙashin Inuwar Jamiyyar PDP.

Me za ku ce?

28/05/2022

DA DUMI-DUMI: An Kayar Da Hon. Gudaji Kazaure, A Zaɓen Fidda Gwani Na Takarar Dan Majalisar Tarayya Mai Wakiltar Kazaure, Roni, Gwiwa Da 'Yankwashi Dake Jihar Jigawa A Ƙarkashin Jam'iyyar APC, Inda Arch Mukhtar Muhammad Zanna, Ya Lashe Zaɓen.

Daga Comr Abba Sani Pantami

28/05/2022

Yau P.D.P. zatayi zaben fidda Gwani Amatakin Shugaban kasa me ne ne Ra'ayin ku

28/05/2022

Alamu sununa Gwamna Gombe zaiyi tazarce

27/02/2021

Allah kasa mucika da Imani

21/02/2021

Maigirma Gwamna Allah yasaka Maka da Alheri

20/02/2021

Ya Allah kakowo Mana Zaman Lafiya A jahar mu ta Gombe

05/02/2021

Ya Allah kaqara tona Asirin mai zagin sahabbai

12/12/2020

Masha Allah

11/12/2020

Ya Allah kasa mucika da Imani

06/12/2020

Alhamdulillah

05/12/2020

Nigeria wil Never collapse Insha Allah.

05/12/2020

Wallahi matukar`Yan Arewa bamuhada kaiba to muna da Babbar matsala Agabanmu

05/12/2020

Allah kasa mucika da iyamni

Address

Gombe State

Telephone

+2348025976276

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Arewa media posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share