07/11/2025
Amadadin Sarkin Malamai Goni Salihu Tabra muna Farin cikin Gayyatar ƴan uwa Gagarumar Musaffar Al'qur'ani me Girma ta Munasabar Addu'ar suna
Wacce za'a yi yau Juma'a 7/11/2025, za'a fara Tilawa daga Bayan Magariba, a kofar Gidan shi da ke Unguwar Tabra Kudu da Gidan Sarkin Tabra Layin Farko da yayi Gabar. Gombe State.
Allah ya bada ikon Halatta Amin, Baƙin mu na kusa da na nesa ALLAH ya kawo su lafiya, ALLAH yasa a yi Hidima lafiya a gama lafiya 🤲🏻
Sanarwa Tsangaya Online ✍🏻