Buhari Press

Buhari Press Journalist, radio reporter, marketer Arewa, Youth journalist. e t c

ENTERTAINMENT

follow our page if You want to know the 10 Kannywood actresses to watch out for in 2021/2022

Kukasance Tareda ASB DATA a kowane lokaci Domin Taimakawa muku wajen gudanar da sakon ku na manhajarmu nazamani da muke ...
24/08/2025

Kukasance Tareda ASB DATA a kowane lokaci Domin Taimakawa muku wajen gudanar da sakon ku na manhajarmu nazamani da muke Amfani Dasu ....

ku Garzaya PLAY STORE Domin sauke Application Mallakinku
ASB DATA Takuce Tamuce

Buhari press....✍️

NASARORIN SHEKARA BIYU DA AYYUKAN ALKHAIRI NA MAI GIRMA KARAMAR MINISTER ABUJA DR. MARIYA MAHMOUD BUNKURE HON. Dr MARIYA...
22/08/2025

NASARORIN SHEKARA BIYU DA AYYUKAN ALKHAIRI NA MAI GIRMA KARAMAR MINISTER ABUJA DR. MARIYA MAHMOUD BUNKURE

HON. Dr MARIYA MAHMUD BUNKURE
Bikin cika shekara Biyu da hawa kujerar a matsayin Karamar minista Abuja ta kasance tarihi ga al’ummar kasa Baki Daya inda Hon. Minista Dr. Mariya tayi fice da ayyuka masu dimbin yawa da s**a taɓo fannoni daban-daban na rayuwa.

WASU DAGA CIKIN AYYUKAN ALKHAIRI NA MAI GIRMA MINISTA DR. MARIYA BUNKURE

* kyautata tarbiyya da tsare mutuncin al’umma.
* Tagina masallatai Da Daman Gaske da Wanda aka sani da Wanda Ba'a saniba
* Ta Tallafa Kiristocin Wanda Adadinsu baza su kirguba duk Don son kawo zaman lafiya a kasa Baki Daya
* Taje Asubitoci Da Dama Domin taimakawa majinyata da kudi da kayan Abinchi da sutura da Dai sauransu
* Tagina masallatai da Samar da ginin islamiyoyin a kauyuka da Dama a kasar Nijeriyya
* Ta gyara hanyoyi, ruwan sama da ruwan sha Da Dama a cikin garin Abuja
* Ta Samawa Matasa sama da 1000k aikinyi Domin Dogaro da Kai

* Taraba mashina sababbi kirar lifan da motoci manya
* Ta Tallafawa matasa maza da mata da jari Domin su Dogaro da kansu Wanda haryanzu tana yin hakan
* Ta Rabawa ’yan social media wayoyi,Guda 150 Da Kuma kudin Data
* Tabiyawa Mutane sama da mutum 20 ko Wacce shekara zuwa gudanar da Aikin Hajji

Ayyukanta na Alkhairi Dr. Mariya Mahmud karamar minister Abuja Wallahi bazai kirguba

Barewa ba ta yi gudu danta ya yi rarrafe ba.
Dukkan wannan hali ta koyoshi NE daga wajen Uba gareta Dr. Abdullahi Umar Ganduje da Mai Dakinsa Wacce itama uwace gareta Professor Hafsat Abdullahi Ganduje .

Allah Ubangiji yasaka mata da Alkhairi yabi yamata bukatunta na Alkhairi yakara mata lafiya da Nissan kwana ya Rabata da Hajjaju lafiya

Alhumma Ameen ya Rabbe 🙏

Buhari press ____✍️

22/08/2025

Gwamnatin Tarayya za ta empowering ƙanana manoma 21,000 ta GEEP FarmerMoni
👇👇👇

YEIDEP UPDATE!!!Idan Har Ka Cike Shirin   To Za'a Turo Maka Da Account Number Daka Daya Daga Cikin Wadannan Bankunan.Ida...
21/08/2025

YEIDEP UPDATE!!!

Idan Har Ka Cike Shirin To Za'a Turo Maka Da Account Number Daka Daya Daga Cikin Wadannan Bankunan.

Idan Kuma Har Sun Riga Sun Turo Maka, To Kawai Ka Jira Mataki Na Gaba Domin Babu Abunda Zakayi A Yanxu.

Karba ATM Ba Dole Bane Amma Idan Kana So Zaka Iya Zuwa Banki Ka Karba Amma Dole Zaka Biya Kudin ATM Din.

MU KARA HAKURI!

Har Yanxu Registration Na Tafiya.

Ga Link Din 👇

https://yeidep.org/register.php

Muje, Maha!

Idris Ibrahim Squad

Jaririn Da Za A Haifa Na karshe A Duniya, Wanda Daga Shi Sai Tashin Duniya A Kasar Chana Za A Haife Shi, Cewar Sheik Rig...
19/08/2025

Jaririn Da Za A Haifa Na karshe A Duniya, Wanda Daga Shi Sai Tashin Duniya A Kasar Chana Za A Haife Shi, Cewar Sheik Rigi-Rigi Zaria, Kamar Yadda Jaridar Rariya Ta Ruwaito.

Me za ku ce?

19/08/2025

Ni Dan Real Madrid NE Allah yasa Anjima MUYI Winning

19/08/2025

TVET UPDATE!!!
Kardai Ku Manta Gwamnatin Tarayya Ta Fitar Da Naira Billion 120 Domin Shirin TVET. Kudin Yana Asusun NELFUND.

Premier League 2025-26 points table!🏆⚽
18/08/2025

Premier League 2025-26 points table!🏆⚽

"Zamu ƙwato hakkin mu dake hannun NNPP domin wannan zaben na Bagwai da Shanono jama'a APC s**a zaba.Ina tabbatar wa da j...
18/08/2025

"Zamu ƙwato hakkin mu dake hannun NNPP domin wannan zaben na Bagwai da Shanono jama'a APC s**a zaba.

Ina tabbatar wa da jama'a cewa shugaban kasa bazai bar wannan abin ba sai an dawowa da al'ummar Bagwai da Shanono abinda s**a zaba.

~ inji Alasan Ado Doguwa

Kun san cewa maziyarta Karbala sun ninka masu zuwa aikin Hajji fiye da sau goma?Masu ziyara mutum miliyan ashirin da ɗay...
17/08/2025

Kun san cewa maziyarta Karbala sun ninka masu zuwa aikin Hajji fiye da sau goma?

Masu ziyara mutum miliyan ashirin da ɗaya, dubu ɗari da uku, da dari biyar da ashirin da hudu s**aje Ziyaran Arba’in — 21,103,524.

HOTO MAI MAGANA!!!Wanda Suke So Suyi Ma Kasuwancin Su Rigista Da CAC To Ga Link Din. Registration Na CAC A Online Akeyi ...
17/08/2025

HOTO MAI MAGANA!!!

Wanda Suke So Suyi Ma Kasuwancin Su Rigista Da CAC To Ga Link Din.

Registration Na CAC A Online Akeyi Kuma Zaka Iya Yi Da Kanka Amma Akwai Agent Da Zasu Iya Yi Maka.

SMEDAN CERTIFICATE Baida Amfanin Komai.

CAC Certificate Kake Bukata Domin Ka Amfana Da Duk Wani Tallafi Ko Bashi Na Gwamnatin Tarayya.

Ga Link 👇

https://icrp.cac.gov.ng/

Idris Ibrahim Squad

GWAGWAR MAYA YANZU AKA FARA
17/08/2025

GWAGWAR MAYA YANZU AKA FARA

Address

Fct Abuja

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Buhari Press posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Buhari Press:

Share