Jibwis Yamaltu West NHQT Jos

Jibwis Yamaltu West NHQT Jos Non governmental organization

14/08/2026

Muslim Muslim In-Shaa Allah🤲

Allah Ta'alah Ya Kara Maka Kariya 🤲

12/08/2026
12/08/2026

HARIN DA ARNAN JOS S**A KAWOWA MUSULMAI RANAR SALLAH A MASALLACIN IDI NA RUKUBA ROAD A JOS.

28/08/2011

J.I.B.W.I.S YAMALTU WEST 18TH ANNUAL CLOSING QUR'ANIC RECITATION COMPETITION 1448M/2026H.05|02|144819|07|2026 Hotuna dag...
19/07/2026

J.I.B.W.I.S YAMALTU WEST 18TH ANNUAL CLOSING QUR'ANIC RECITATION COMPETITION 1448M/2026H.

05|02|1448
19|07|2026

Hotuna daga wajen rufe musabaqan alqur'ani Mai girma karo na Goma Sha takwas(18) na gundumar Yamaltu Yamma Wanda ya gudana a cikin garin kwadon.

Alhamdulillah kamar yadda me karatu yake gani Cikin Hotuna an gabatar da kyaututtuka domin qara karfafawa daliban da S**a fafata s**a Kuma yi nasaran lashe Wannan gasa.

Taron ya samu halattan Mai Martaba Hakimin Kwadon Alh. Alhassan Abubakar Aliyu, Shugaban Majalisan Malamai na gundumar Yamaltu Yamma Ustaz Sulaiman Ibrahim Liji, da Sauran Mutane Masu muhimmanci.

✍️
Jibwis Nhq Jos Yamaltu West Media Committee. Ahmad Adamu

Allah ya karawa rayuwa albarka 🤲
19/07/2026

Allah ya karawa rayuwa albarka 🤲

18TH ANNUAL QUR'ANIC RECITATION COMPETITION J.I.B.W.I.S NHQ yamaltu West 1448M/2026H A yayin cigaba da gudanar da Musaba...
18/07/2026

18TH ANNUAL QUR'ANIC RECITATION COMPETITION J.I.B.W.I.S NHQ yamaltu West 1448M/2026H

A yayin cigaba da gudanar da Musabaqa na alqur'an mai girma na Daren asabar

BANGAREN IZU 20

Wanda yake gabata a garin Kwadan yamaltu Deba LGA Gombe State

Ahmad Adamu ✍️✍️✍️

┏━━━✦❘༻༺❘✦━━━┓J.I.B.W.I.S KURBA ANNUAL QUR'ANIC RECITATION COMPETITION 1448M/2026H┗━━━✦❘༻༺❘✦━━━┛A yau Lahadi13/01/1448H2...
28/06/2026

┏━━━✦❘༻༺❘✦━━━┓
J.I.B.W.I.S KURBA ANNUAL QUR'ANIC RECITATION COMPETITION 1448M/2026H
┗━━━✦❘༻༺❘✦━━━┛

A yau Lahadi
13/01/1448H
28/06/2026M

•┈┈┈••✦ * * ✦••┈┈┈•

Ƙai tsaye daga wajen gasan karatun Al-Ƙur'ani mai girma na reshe Kurba ƙarƙashin Jagorancin Ustaz Adamu Abubakar (shugaban majalisar malamai na garin Kurba) wanda yake gudana a Masallacin tasha kofar dagaci dake Kurba.

Ƙarƙashin haɗaɗɗiyar ƙungiyar Wa'azin musulunci na Jama'atu Izalatul bid'ah wa'iƙamatis-sunnah mai head quater a garin Jos.

Muna roƙon Allah ya ƙara ɗaukaka musulunci da musulmai, ya kuma bada nasara.
Ameen 🙏🙏
•┈┈┈••✦ * * ✦••┈┈┈•

┏━━━✦❘༻༺❘✦━━━┓
Ahmad Adamu A internet media committee.
┗━━━✦❘༻༺❘✦━━━┛

05/03/2026

'Gomna da DSS sun tashi hukunta Alƙali Abubakar Zaria, Sheikh Jingir yace kuyi haƙuri ɗana ne, ku bar mun abu na, zan hukunta shi..' Sheikh Yusuf Sambo Rigachikum.

Hukuncin da ya mishi don kuɓutar da shi shine janye shi daga jihar, da yanzu ba'a san wurin da yake ba.

Sakarkaru masu surutu da zagin Sheikh Jingir ƙofa a buɗe take su garzaya Damaturu don faɗa wa gwamnati gaskiya.

Address

Gombe

Telephone

+2347033353922

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jibwis Yamaltu West NHQT Jos posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share