
17/08/2025
Alhamdulillah
Hotuna daga wajen mitin na Gona Wanda yagudana a karkashin Jagorancin Shugaban Majalisan Malamai na Gona Ash sheikh Adamu Muhammad Shango,
A Babban Masallacin jumaan izalah Dake Unguwar Riyal Quarters.