Jamilu Gwamna Vanguard

Jamilu Gwamna Vanguard Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Jamilu Gwamna Vanguard, Social Media Agency, No. 3 ABSKD Street, Adjacen Sule Sawaba Residence, Gombe.

MUHIMMIN TARON JAMILU GWAMNA VANGUARD — GOMBE LGAA yau, Jamilu Gwamna Vanguard – Gombe Local Government ta gudanar da wa...
04/10/2026

MUHIMMIN TARON JAMILU GWAMNA VANGUARD — GOMBE LGA

A yau, Jamilu Gwamna Vanguard – Gombe Local Government ta gudanar da wani muhimmin taro da ya hada Ward Excos daga Ajiya, Shamaki, Dawaki, Bajoga da Herwagana.

A yayin taron, an tattauna muhimman batutuwa da s**a shafi tafiyar kungiyar, tare da duba hanyoyin da za a kara karfafa hadin kai, tsari da dabarun aiki a matakin ward.

Taron ya hada da Coordinators, Secretaries, Director Planning & Strategy, Director Youth da Director Women, karkashin jagorancin Chairman na Gombe Local Government Comrade Mustapha Ahmad, tare da sauran Local Government Executives.

Haka zalika, taron ya samu halartar manyan baki daga State Executive, ciki har da Dr. Fatima Umar Marafa, State Director Women Mobilization, tare da Director ICT, wadanda s**a ba da muhimmiyar gudummawa da shawarwari.

Wannan taro ya sake nuna irin muhimmancin hadin kai, tsari da aiki tare wajen kara karfin Jamilu Gwamna Vanguard daga tushe.

A kullum muna bayyana wa al’ummar Jihar Gombe cewa ɗan takararmu na jam’iyyar APC, Dr. Jamil Gwamna  (Sardaunan Gombe) m...
04/10/2026

A kullum muna bayyana wa al’ummar Jihar Gombe cewa ɗan takararmu na jam’iyyar APC, Dr. Jamil Gwamna (Sardaunan Gombe) mutum ne da ayyukansa suke bayyana halayensa.

Alherinsa ba a baki kawai yake ba; a zahiri yana bayyana ta hanyar mu’amalarsa da al’umma, taimakon jama’a da kuma girmama malamai da sauran masu ruwa da tsaki. Ba ya ware kowa, ba ya nuna girman kai, kuma tarbiyyar da ya samu tana bayyana a cikin kyakkyawar mu’amalarsa da al’ummar Jihar Gombe.

Waɗannan su ne daga cikin dalilan da s**a sa muke ganin ya dace mu goyi bayan manufofinsa.

A Jihar Gombe akwai ‘yan takara da dama masu ilimi da gogewa, kuma kowanne yana da nasa tarihin da manufofinsa. Abin da ya kamata shi ne al’umma su duba ayyuka, manufofi da irin gudunmawar da kowane ɗan takara ya bayar, sannan su yanke shawarar da ta dace da su.

Mu a namu bangaren, muna bayyana abin da muka gani da kuma abin da muka yi imani da shi game da Dr. Jamilu Isyaku Sardauna.

A madadin Jamilu Gwamna Vanguard, muna taya daukacin daliban Gombe State University murnar walimar kammala karatunsu.Wan...
04/10/2026

A madadin Jamilu Gwamna Vanguard, muna taya daukacin daliban Gombe State University murnar walimar kammala karatunsu.

Wannan rana ce ta farin ciki da alfahari, amma kuma farkon wata sabuwar tafiya ce ta rayuwa. Muna addu’ar Allah Ya sanya ilimin da kuka samu ya zama alfarma gare ku, iyayenku da al’ummar Gombe baki ɗaya.

Allah Ya buɗe muku ƙofofin samun ayyukan yi da damammaki, Ya albarkaci rayuwarku, Ya ba ku ikon amfani da iliminku wajen hidimtawa al’umma da gina makomar jiharmu.

Ku tashi da ilimi, ku tashi da kishi, ku tashi da burin ganin Gombe da Najeriya sun ci gaba.

Congratulations, Graduates!
Muna alfahari da ku.

Grand Patron: Arc. Muhammad Umar J
State Coordinator: Alh M A Abubakar Mega

Tawagar Ɗan takarar Gwamnan Jihar Gombe a ƙarƙashin Jam'iyyar APC, Dr. Jamil Gwamna (Sardaunan Gombe) sun gabatar da ta'...
03/10/2026

Tawagar Ɗan takarar Gwamnan Jihar Gombe a ƙarƙashin Jam'iyyar APC, Dr. Jamil Gwamna (Sardaunan Gombe) sun gabatar da ta'aziyyar rasuwar matar Mai Martaba Sarkin Kaltungo, Gimbiya Amina Saleh Muhammad a fadar shi dake Kaltungo

Marigayiyar wanda Allah ya ɗauki rayuwar ta ranar Laraba da ta gabata bayan gajeruwar jinya, Ɗan takarar ya bayyana alhinin shi matuƙa bisa wannan Babban rashi, tare da Addu'ar Allah ya jiƙanta da Rahama, Yasa Aljanna Firdausi ce makomarta, Ya kyauta ta namu ƙarshen.

A yammacin yau,Asabar, Alh M A Abubakar Mega, Gombe State Chairman na Jamilu Gwamna Vanguard, ya karɓi baƙuncin ƙungiyar...
03/10/2026

A yammacin yau,Asabar, Alh M A Abubakar Mega, Gombe State Chairman na Jamilu Gwamna Vanguard, ya karɓi baƙuncin ƙungiyar Sardaunan Gombe Social Media Team, wadda ta kai masa ziyara a ofishinsa da kenan Gombe.

Ziyarar ta kasance wata dama ta gaisuwa, musayar ra'ayi da ƙarfafa kyakkyawar alaƙa tsakanin ƙungiyoyin.

Haka kuma, irin wannan ziyara na nuna yadda ake ƙarfafa haɗin kai, zumunci da kyakkyawar fata tsakanin al'ummar Jihar Gombe da masu ruwa da tsaki a cikin harkokin al'umma.

Muna godiya ga Sardaunan Gombe Social Media Team bisa wannan ziyara da nuna kulawa.

🇳🇬 NIGERIA @66 | GOMBE @30 🎉A madadin Jamilu Gwamna Vanguard, muna taya al’ummar Najeriya murnar cika shekaru 66 da samu...
01/10/2026

🇳🇬 NIGERIA @66 | GOMBE @30 🎉

A madadin Jamilu Gwamna Vanguard, muna taya al’ummar Najeriya murnar cika shekaru 66 da samun ’yancin kai, tare da taya al’ummar Jihar Gombe murnar cika shekaru 30 da kafuwa.

Allah Ya ci gaba da sanya albarka a Najeriya 🇳🇬 da Jihar Gombe, Ya ba mu zaman lafiya, haɗin kai da ci gaba mai ɗorewa. 🤲

Happy Independence Day, Nigeria! 🇳🇬
Happy 30th Anniversary, Gombe State!

01/10/2026

Innalillahi Wainna Ilaihi Rajiun!

I extend my heartfelt condolences to His Royal Highness, the Mai Kaltungo, Engr. Saleh Muhammad Umar, OON, and the entire Kaltungo Royal Family over the passing of his beloved wife, Queen Hajiya Amina Saleh Muhammad.

Her passing is a great loss to the royal family, the Kaltungo Traditional Council and the people of Kaltungo Chiefdom.

May Almighty Allah forgive her shortcomings, accept her good deeds and grant her Al-Jannatul Firdaus. May He also grant the family the strength and fortitude to bear this irreparable loss.

-JIG

Our Incoming first lady in shaa Allah Dr. Zaynab Jamil Gwamna
30/09/2026

Our Incoming first lady in shaa Allah Dr. Zaynab Jamil Gwamna

29/09/2026

WHY DR. JAMILU ISYAKU GWAMNA DESERVES OUR VOTES

By Jamilu Gwamna Vanguard Media Team

In every generation, God brings a man with the capacity, the compassion and the competence to change the destiny of his people. In Gombe State, that man is His Excellency Dr. Jamilu Isyaku Gwamna, Sardaunan Gombe.

Why does he deserve our votes? The answer is simple and clear:

HE HAS A HEART FOR THE PEOPLE
Before power, Sardauna was already empowering people. Many students are in school today because of his scholarship scheme. Hundreds of youth got capital to start business. Widows, orphans and the less privileged know his house as a home of help. He does not give because he wants votes, he gives because it is his nature.

HE IS TESTED AND TRUSTED
As former Managing Director of Kano Electricity Distribution Company, he showed excellent leadership and accountability. He has managed men and resources successfully. Gombe needs a manager, not a learner.

HE IS DETRIBALIZED AND ACCESSIBLE
Sardaunan Gombe belongs to all. Muslim and Christian, young and old, man and woman — everyone has access to him. He does not discriminate. He listens.

Vote Dr. Jamilu Isyaku Gwamna for a Greater, Prosperous and Industrialized Gombe State.

Sardauna is the Answer

Address

No. 3 ABSKD Street, Adjacen Sule Sawaba Residence
Gombe

Telephone

+2348036648263

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jamilu Gwamna Vanguard posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Jamilu Gwamna Vanguard:

Shortcuts

Share