Jibwis Gombe Local Government

Jibwis Gombe Local Government جماعة إزالة البدعة وإقامة السنة
(FOUNDED BY ASH-SHEIKH ISMAILA IDRIS IBN ZAKARIYYAHJOS)
GOMBE L.G.A BRANCH, GOMBE STATE

24/08/2026
ALHAMDULILLAH 🤲📅 24/08/2026🌙 10/Rabi’ul Auwal/1448H📸 Kai Tsaye: Labari Cikin Hotuna daga Wa’azin Gombe LGA, wanda yake g...
23/08/2026

ALHAMDULILLAH 🤲

📅 24/08/2026
🌙 10/Rabi’ul Auwal/1448H

📸 Kai Tsaye: Labari Cikin Hotuna daga Wa’azin Gombe LGA, wanda yake gudana a Unguwar London Maidorowa.

Ƙarƙashin sananniyar ƙungiyar Wa’azin Addinin Musulunci Jama’atu Izalatil Bid’ah Wa’iqamatis Sunnah, Assasawar Sheikh Isma’ila Idris Bin Zakariyya Jos.

🤲 Allah Ya ba da gagarumar nasara. Amin.

✍️📸 JIBWIS Internet Media Committee, Gombe LGA, Gombe State

23/08/2026

WEEKLY ISLAMIC PREACHING JIBWIS NHQ GOMBE L.G.A

Alhamdulillah
Lahadi
10/03/1448H
23/08/2026M

Daga wajen wa'azi wanda yake gudana duk sati ƙarƙashin jagorancin Sheikh Dauda Abubakar (Shugaban majalisar malamai na Jibwis Gombe Local Government) wanda yake gudana a anguwar London Maidorowa Masallacin Marigayi Sheikh Mika'il.

Ƙarƙashin haɗaɗɗiyar ƙungiyar wa'azin musulunci mai suna Jama'atu Izalatil bid'ah wa'iƙamatis-sunnah mai head quater a Jos Nig.
Muna roƙon Allah maɗaukakin sarki yayi mana jagora🤲🏽

Jibwis Social Media Gombe Local Government

23/08/2026

3RD ANNUAL GRADUATION CEREMONY OF MAD. ITQAANI RIWAAYAATIL-QUR'ANIL KAREEM J.I.B.W.I.S GOMBE L.G.A

10/03/1448H
23/08/2026M

Kai tsaye daga Makarantar koyar riwayoyin Al-Ƙur'ani mai girma da sauran Ulum na Jibwis Gombe L.G.A a safiyar yau Lahadi, yayin bikin yaye Ɗalibanta karo na Uku (Third set) ƙarƙashin jagorancin shugaban Makarantar Ustaz Dr. Isma'il Alhassan.

Ƙarƙashin Jibwis Gombe LGA NHQ Jos Nigeria

Ga masu buƙatar shiga Makarantar, zaku iya tuntunɓar wannan lamba ƙai tsaye domin neman ƙarin bayani 08032050616.

Address

GOMBE LOCAL GOVERNMENT
Gombe

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jibwis Gombe Local Government posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Jibwis Gombe Local Government:

Shortcuts

Share